Wallahi tallahi nima family din mu gaba da baya yan dariqa neh Amma Alhmdllh yan Gidan mu duka yan Ahlis sunnah neh 🥰🙏
2026-10-29 08:42:32
76
Ali suleiman Adam :
ni wlh tun da nabar darika na fara samun sauki
2026-10-29 07:00:54
102
yusuf muhammed :
Mu Yan izalah Kuma har abada
2026-10-29 08:48:55
49
user8764146714923 :
gaskiya ka fada Kuma mu Yan izala ne sama da kasa Allah ka tabbatar damu akan sunnah
2026-10-29 06:52:51
57
Sados44 :
Naji dadin bayanin nan gaskiya Allah yasaka da alkhairi
2026-10-29 08:08:26
21
BILAL SUNNAH✨ :
IZALA NEVER GIVE UP [Heartwarming]
2026-10-29 11:23:23
1
alyou19190 :
duk an sani fa rashin son gaskia ne
2026-10-29 09:00:35
18
Dan Imam :
Izalah for life till end
2026-10-29 10:11:07
0
Tahir Ibrahim :
Allah yasakada alkhairi
2026-10-29 08:55:56
0
Abu-awwaf Cement Depot :
Wllh Babanmu Dan Darika Ne Amma Ba Irin Na Yanzu Ba Saboda Ko Maulidi Baya Yi Kuma Ba Ya Zuwa Amma Ni Alhamdulillahi Ni Dan Izala Ne Da Sauran Yan Gidanmu,Kuma Ni Zuwa Boarding School Ne Sila Alhamdulillahi Gtc Funtua 💯💯💯💯
2026-10-29 09:22:03
20
abubakarnuhu 190 :
wlh wlh bazamu taba yafemusuba wlh
2026-10-29 07:56:25
18
nagomamuhammad :
Allah ya sakamaka da aljanna bro 🫡🫡🫡🫶💘🫀
2026-10-29 07:07:44
43
Mr Hussain 🥰😍 :
Kaii gaskia guy din nan y burgeni allah y saka masa d alkhairi
2026-10-29 10:41:08
10
aliyu abdullahi :
Masha Allah my brother is good I'm from Niger maradi ilove you ♥️♥️🇳🇪🇳🇪👍👍👍
2026-10-29 10:38:51
1
@basharabubakartangaza1234@gma :
sunna Gidan hujja no got back insha Allah
2026-10-29 09:53:36
5
Shamwiluibrahim :
wlh sunsan haka kawai rashin hujja ne
2026-10-29 08:11:04
20
Usman Kumo :
gaskiya sunanta gaskiya, sunnah for life,
2026-10-29 09:57:36
8
Faissal Ibrahim :
جزاك الله خيرا الجزاء أحسن الله إليك أطال الله عمرك
2026-10-29 07:28:53
7
FKAY :
gaskiya in Allah yayi ka Dan ahlusna toh ka godewa Allah wlh
2026-10-29 10:05:35
7
Ibrahim Yusuf :
izala gidan hujja
2026-10-29 07:56:39
17
Usman ✨ BIN ☀️ abdullahi :
gaskiya ka fada Kuma mu Yan izala ne sama da kasa Allah ka tabbatar damu akan sunnah
2026-10-29 08:07:58
15
Ismaill :
Sunnah Sak
Bid'ah Sam
2026-10-29 08:52:43
9
sagir yakubu :
Nifa tunda na taso banason yin bidi'a a rayuwata
2026-10-29 09:02:00
7
To see more videos from user @mahadi_amadou11, please go to the Tikwm
homepage.