@kanolive24: Zakariya Gwari da ake zargin ya addabi yankin Rijiyar lemo da faɗan daba da ƙwacen waya ya shiga hannu bisa zargin sare wa wani matashi hannu bayan sun ƙwace masa waya.

KANO LIVE 24
KANO LIVE 24
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 29 October 2026 06:35:15 GMT
258153
43200
946
1763

Music

Download

Comments

muhammad.7176
Muhammad 7@ :
💪💪💪💯💯💯 Power and Hope
2026-10-29 14:23:59
0
alpkee02
Alpkee :
Dan Girman ALLAH Shima ku yanke Masa hannunsa.....
2026-10-29 08:22:06
450
fateee.yar.baba
Fatima yar baba🌹 :
Allah sarki Allah yashiryar mana da matasanmu Dan isar MANZAN Allah S A W 🙏
2026-10-29 08:10:44
196
ismailbature
ismail :
how kano became Switzerland and Afghanistan 🤣
2026-10-29 09:11:18
74
musababson420
Musa Baba Isa :
How Kano go Afghanistan 🤣🤣🤣🤣and Switzerland
2026-10-29 08:34:50
231
idrisdandada1
idrisdandada1 :
Wlh muma ranar lahadi munje mariri ball dakyar muka sha ai nagama zuwa ball away
2026-10-29 09:00:25
55
khalifhamr.man
KHALIFA🖥️😎🤑 :
Your phone is 48% right?🤣
2026-10-29 10:42:22
17
zainab.mukthar
Zainab Mukthar :
Wannan haryanxu ba’a daidai yake ba Allah kah shirya mana zuri’a
2026-10-29 08:12:40
32
king_alsii
Alsi📸 :
Your phone is 43% right?🤣
2026-10-29 09:36:34
39
mahmudsultankks
Mahmud@sultankks :
Afghanistan Kuma a Kano subahanallah
2026-10-29 08:20:59
16
yusuf.hassan933
YUSUF HASSAN :
ai kwai kuyi masala abin dayayi
2026-10-29 07:33:38
30
abachayola
Abacha Yola :
Your phone is 64% right?🤣
2026-10-29 11:27:24
7
mr_d_malam
𝓓 𝓜𝓪𝓵𝓪𝓶 🦅 :
Ina Zansamu Switzerland 😁
2026-10-29 08:02:29
30
jffhjdfvb
Jiddatulkhair :
Afghanistan 🤣🤣🤣🤣and Switzerland all in Kano Nigeria 😂
2026-10-29 10:42:39
5
suleiman.dry
Sueiman dry :
Dan Allah abi masa hakinsa Dan Allah
2026-10-29 07:52:11
14
abujuraij11
🔥Abu juraij🔥 :
Allah ka tsare mu da Bushewar zuciya
2026-10-29 10:37:29
8
ilyasilyas0020
ILYAS ILYAS😇🥰 :
Dan Allah shima ku sare masa😭😭
2026-10-29 08:01:49
12
c.e.oyarmamacollection
yar mama💗 :
Allah kashariyamana ya ranmu
2026-10-29 08:11:41
12
umarfaeouk
OSiFAROUK :
Allah yasaka da Alkhairi mai gida Allah yakara tona asirin su shikuma Allah yasaka masa
2026-10-29 08:30:35
11
sadiqumarusman3
ابوبكر :
Dan Allah ataimaka a HARBESHI
2026-10-29 07:32:15
10
abdulhamiddahir
𝐊𝐈𝐍𝐆 𝐀𝐁𝐃𝐔𝐋 𝐇𝐀𝐌𝐈𝐃 :
yan unguwarmu ne😳
2026-10-29 08:58:50
8
dansoja797
DAN SOJA :
wallahi kano muna wani hali allah ya Karemu daga sharrin wadan nan
2026-10-29 09:17:53
5
user6775220800074
Idris salisu :
Allah ya sherye mu
2026-10-29 07:09:49
5
as__danjajijewellery
AS__DANJAJI JEWELLERY'S :
Allah sarki
2026-10-29 07:23:30
5
To see more videos from user @kanolive24, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About