Allah sarki Allah zai share mana hawaye😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Allah mugodema wlh wlh wlh yanzu muka farabin Qur'ani lallai wnn kisa ya Tabatar mana mlm yanakan gaskiya
2026-10-29 13:52:43
7
youssyouss :
dashen Allah na masusuka iKon Allah.
2026-10-29 09:49:54
17
musa :
wannan gaskiyane malam bai rasuba, Allah ya basira da daukaka.
2026-10-29 09:34:07
14
Optimiste9777 :
ga dukan allama mun samu madadi
2026-10-29 09:34:25
16
Halliru Hassan Tanko :
Wlh Harkunsa zuciyata tayi sanyi danaga magadan Mal
2026-10-29 09:34:30
12
may :
an yanka ta tashi
2026-10-29 09:59:15
14
REAL TASIU :
muna tare daku 100%
2026-10-29 12:42:05
6
barhama 001 :
RITAYA DOLEEE
MUN GODE WA ALLAHU MAI KASHEWA DA RAYAWA
2026-10-29 11:10:51
6
timamed01 :
Wlh hankalina ya kwanta
2026-10-29 10:00:28
9
Habibu Umar :
Sheikh Yahya Ibrahim Masussuka yana raye wallahi
Allah ya ƙara salaman ruhi