wanda ya kirga riba wataran dole ze kirga faduwa Allah yasa mana albarka a kasuwancinmu.
2026-10-29 18:09:52
40
Cherie🌸🌺🤍 :
Toh meyasa dan Allah
2026-11-04 10:11:22
0
zulaiheart saidu :
kasuwarmu kuma wajanshi nike sarin kaya yau bansamu zuwa kasuwabane Allah yamaida mishi mafi alkhairi
2026-10-29 14:48:21
9
ummu deenat :
a haka narasa jarina😔😓
2026-11-04 07:19:20
0
Zee thrift store :
Wlh ai muna Jin jiki a gwanjo Nifa har jinina Hawa yk idan na yanka dila
2026-11-04 13:23:58
2
zateez khichin & more :
da zan yanka ta kayan sanyi amman nafasa😆
2026-10-29 18:51:22
5
faridaalhassan33 :
wlh tallahi ina cikin wannan halin kayan 1.3 wlh kayan da sukasa wani koh 500 bazai siya ba wasu akode wasu sun baci kai gashi ba kudinaba😰😥😭
2026-10-29 16:12:01
5
AY SADEEQ :
ni damuwata mata kusai rigar nono😎
2026-10-29 19:44:12
2
Hannyluv :
Ina kuke a kaduna
2026-11-01 14:30:32
0
THE KING :
He should bring his business online and see the power and glory of God in his busyness
2026-10-30 00:23:20
1
hajara adamu :
Allah ya siyar masa maybe abinda zaibawa iyali ne yake tinawa,Allah ya taimaki mazajenmu baki daya
2026-10-29 12:58:46
4
amani ammun :
inasan kayan yara
2026-10-29 16:36:50
0
musadik :
Akama salati
2026-10-30 19:55:24
2
Dandibi Gwanjo (thrift) kano :
ALLAH YA maida masa alkhairy
2026-10-29 09:18:15
7
Kadija Mohammed :
Allah sarki
2026-10-29 16:09:42
1
Zainab Yusuf :
yanka dila sha hada ne😁
2026-10-29 10:42:53
3
Maryama’s thrift abayas kebbi :
Wlh tallahi wani time kan sai mutum yayi kuka Shiyasa ni masu fara business in thrift ban taba basu shawarar farawa da bale koda wurina Xaki siya ko [Tears of joy]
2026-10-29 11:09:17
3
Fatima 🥰✨💦 :
Allah yamayar da alkhyri
2026-10-31 10:47:32
1
ABBATI LASHKA🌍 :
haka tamin nima nakarye haryau bantashi ba
2026-10-29 19:46:29
2
Senior Man :
abokinane fa
2026-10-29 10:36:38
2
UkThrift_By_Nafsjan :
Bude bale ai akwai fargaba
2026-10-29 19:19:02
1
To see more videos from user @kadunainnerwears, please go to the Tikwm
homepage.