Nidai duk wanda ya sakamin kwankwanto banyafe ba wllh🥹😩💔
2026-10-29 13:40:52
121
بسمة🌸 :
Adare daya Allah ya hallaka Masussuka
2026-10-29 20:02:29
26
👍ABDUL_M_HASSAN🇳🇬🇪🇦 :
allah yajikan albani
2026-10-29 11:17:36
65
Moustapha DG :
kuyi hakuri in anje lahira ay zamu Gani koh
2026-10-29 13:55:24
22
⚠️Governor_of_Tik-Tok🔜 :
Ina bukatar Karin bayani domin sanina Bai Kai nan ba iyayen annabi wadanda suka haifeshi ko iyayensa na riko?
2026-10-29 14:03:16
11
Zainab🦋 yar mama🦋 🇳🇬🇸🇦 :
ni dai ban yarda da wannan hadisin ba gaskiya kuma wlh zan iya barin izala akan haka wlh 🥹😭😭
2026-10-29 14:43:10
4
senior034 :
Allah yadaukaka sunnah
2026-10-29 11:27:55
31
404 :
I'm Sunnah Amma I never agree with this Hadith, DR Idris yanzu da bakinsa yace ba'ayimana wahayi haka zalika shima abu huraira ba'ayi masa wahayi yawwa
2026-10-29 18:51:42
3
Alh Rabeel Mustapha :
Gsky ko ni banyarda da wannan hadisinba
2026-10-29 16:10:26
1
M.ToupeeQ :
WAYE YAKEDA TABBACHIN HADISIN GASKIYANE TUNDA B A ALKUR,ANI AKAFADABA ???
2026-10-29 16:51:26
1
Nazirou Ahmed :
toni nace idan iyayen annabi ya huta wlh da duniya babu dan aljannah