@lifelesson319: #tiktokcongokinshasa🇨🇩🇨🇩🇨🇩 #tiktokkenya #tiktoknigeria #tiktoksouthafrica #tiktokrwanda🇷🇼

LIFE_LESSON
LIFE_LESSON
Open In TikTok:
Region: TZ
Thursday 29 October 2026 07:46:19 GMT
404295
38079
467
176

Music

Download

Comments

sani30835
Sani :
But why are you displaying their faces like this?
2026-11-02 01:10:38
0
masi3448
MASI🖤📿 :
1k din kudin meye 😳
2026-10-29 17:58:09
45
saif_khan_kt_cfr_cnol_jp
Saif Khan :
congratulations for all of them
2026-11-01 02:46:59
0
user2343291204603
fatima :
just 1k haba
2026-10-29 20:22:08
6
zainabbello8112
zaynab bello :
wllh saidanayi hawaye nima yayana yana cikin gidan yari 😭 allh yatsare gaba
2026-10-30 17:21:28
22
user5611765306140
aminaaliyumijinyawa :
allah kashiryamana zuria karabamu da mummunar kaddara
2026-10-29 10:07:33
24
ziyya65
ziyya65 :
Ya Allah my brother 😭🤲🏻💔
2026-10-30 09:22:22
5
mamarhanan
mamarhanan :
😭😭😭😭 innalillahi wainna ilaihin rajiuna 1k ko abincin yini daya bazatacima yaro karami ba
2026-10-29 17:59:19
8
khadi.love8
khadi love :
ya Allah kaninan ya Allah kanina ya Allah kanina 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-30 12:43:37
5
bintu3008
BINTU :
wllh sunsani kuka ya allah yatsare mana zuria allah yashiryemu bakidaya
2026-10-29 16:42:28
14
ondos.glam0
Nafee ondo♥️ :
bai kamata ace akan zaabawa mutane 1k ana musu video even yawuce haka baikamataba I hate all this thing wlh
2026-11-01 13:40:46
1
mustaphataka905
Mustapha Taka :
oga that is good job,but my suggestion is atleast should find a recreational center to engaging them atleast to earn a daily bread
2026-10-30 18:10:33
1
khadija.habib84
Khadija Habib :
Masha Allah Allah yakareku dafadawa hanya mara kyau yasa karshen wahalar kenan yashirya mana zuri,a baki daya
2026-10-31 09:48:24
3
23shamal2
Sham-Al :
ubangiji Allah yasa wannan shine silar shuriyarsu Amin ya arabb
2026-10-29 10:25:46
7
najmer_jajere
Zainab Jajere :
Masu complain an basu 1k tabbas irinku ne wanda baza su taba ganin alkhairin abu ba har sai sun duba inda ya gaza tukunna suyi complain subhanallah Allah ya tsarkake mana zukatanmu
2026-10-30 20:00:59
4
muhammad.ashin.g
Muhammad Ashin G :
good luck malana
2026-10-29 16:45:54
3
santozgerald10
santozgerald10 :
alhamdillillah bt this is not kenya such kind ppl we miss them here Ya allah mjaaaaalie huyu
2026-10-29 12:28:12
4
yahuzabature
yahuzabature :
congratulation
2026-10-29 13:43:24
3
manuumar12
Manu Baban Naira :
Allah sarki 🤲
2026-10-29 09:42:14
2
wal5244
wal :
allah yabaku ladan yasa yazame muku sadakatul jariya but ga shawara kafin kufidda mutum pls kuyi kokkwaran bincheki akanshi musamman acikin anguwansu sannan kudubah yanayin askinsa da kayan jikinsa da kuma laifin dayakawosa allah yasaremu
2026-10-30 17:52:14
2
abdullahialalo
Abdullahi Alalan KD :
Masha Allah Alhamdulillah
2026-10-29 16:55:59
2
ahmad_dankano
AHMAD_DANKANO :
Taimaka musuyi yabiya musu kudin tar da akayi musu sannan kuma yabawa kowa 1k yah haumashin zowa gida
2026-10-30 19:38:32
3
dan.alhaji.bakowa
Dan Alhaji Bakowa 🇳🇬...🇴🇲 :
rayuwa kenan
2026-10-29 16:51:40
1
maryamisaadamgmail.com
🎀💫💫officialMaryam🎀💫💫 :
active duty 💪
2026-10-29 15:10:46
1
lil_feedy
Scent by Lily💌 :
Allah sarki🥹
2026-10-29 17:09:44
3
To see more videos from user @lifelesson319, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About