ban taba tunanin akwai abinda zai hanani magana ba a Tiktok Sai yau😂
2026-10-29 13:08:26
421
ladies_clothing_kano :
Yi amfani dashi mana kisa dole mu siya in yana aiki😂😂😂
2026-10-29 09:24:11
383
Salama Caps :
inkon Allah Dan Allah kitaimaka kiyi amfani dashi kikarbi milkin Nigeria
2026-10-29 11:06:27
127
Meenalyscents👭 :
Hb hajiya🥹gara na biya m mutun uku umrah d kudin
2026-10-29 09:03:46
216
Billy’s Collection 🛍️ :
Kuma hajiya bataji nauyin furta 10m din nn ba🥺😭😭😭😭
2026-10-29 09:41:18
91
mixxam :
Those of us using TikTok to forget our problems may we not lack Data 🙏
2026-10-29 10:55:57
52
BRS :
Ke meyahana ke kifito siyasar wallahi kin raina hankalin mutane
2026-10-29 09:38:21
80
GLOW BY SA’ADAH SKINCARE ✨✨✨ :
Kunada matsala ance fa na government ne, million dari ma a government ba komai bace wallahi, idan kukaji Ana cewa Allah ya sawwake to babuce sila, Allah yayi mana arzikin da zamuga 10million a 10k ba shikkenan ba🙏😂💔
2026-10-29 12:14:27
33
Ɗan Ɓaffa 707. :
Uwargidan turji
2026-10-29 11:44:17
149
mom intee :
Fatan bakiyi Amfani dashi ba da kinyi da yanzu mun rikice munaso mu siya
2026-10-29 12:25:21
20
cutehusee :
DOB as in date of birth?
2026-10-29 13:32:17
3
Curious :
Za a cuci macuta[Tears of joy]
2026-10-29 15:58:10
1
ogigobeebah :
How much the man worth first ?
2026-10-29 18:30:43
1
janty baby :
zansiya Amma 1k gareni
2026-10-29 12:44:34
2
amal_alimatou :
At this stage, Lmao!😂🤣 Ehhh lalle!
2026-10-29 09:17:31
3
𝑺𝒐𝒇𝒕𝑨𝒎𝒊𝒏𝒂 🎀✨ :
10m KO 10k
2026-10-29 09:37:31
40
Thetaste Trek🥟🍦🍰 :
10million ko 10 mil girman goran wanne ciki
2026-10-29 08:57:36
39
Cook_with_deedah :
Wlh Ina da kudin sai na saya All ur products is goood
2026-10-29 08:54:07
28
Amina Madugu :
Account number please inaso in sayawa farmer governor Bago
2026-10-29 10:16:00
27
ibrahimDonachawai :
Ki kaiwa Atiku shine yake son mulki najeriya kaman yayi kwace
2026-10-29 16:05:14
10
Amrahs Kitchen & Treat 🧁🌮 :
Pls Acc number kuna delivery ne
2026-10-29 09:00:54
75
ABDUL :
Mukoma ga Qur’ani indai natsuwa mukeso 💯
2026-10-29 18:36:29
7
To see more videos from user @qissbeauty_world, please go to the Tikwm
homepage.