@ayoladata: "Wani ya mutu ya huta, wani kuma ya mutu an huta da shi" Inji Annabi. Ya halatta a yi farin ciki da mutuwar wanda yake yaɗa ɓarna da fasadi a bayan ƙasa. #nigeria #foryou #arewa__tiktok #arewa

EMBEEKAY
EMBEEKAY
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 29 October 2026 08:36:16 GMT
86962
4912
174
933

Music

Download

Comments

user7605716386512
Hon manniru Karaye :
Duk wanda yayarda masusuka da yayi stohon rai sai yayi barna mai girma acikin muslunci yayimin lake
2026-10-29 19:35:41
215
ibrahimhassankurya
Khalil S/fulani :
Ubangiji Allah yatabbatarma da masussuka masifa da bala,in kabari yaqaramasa nauyin qasa
2026-10-30 05:12:46
47
aeesha.aboki
Ai❤️Aboki :
Allah kara nauyin kasa
2026-10-30 20:07:55
41
itzjalo
JALO 🥷 :
Yanzu wannan Hadisin Shima yakawo fitina ko ya sabawa Qur,ani ko Yataba darajan annabi pls masu goyon bayansa abani amsa
2026-10-30 22:39:45
10
aminugwamma
Official 333 :
lallai wannan mutumin mutuwar sa alkhairi ce cab
2026-10-30 21:05:33
19
nurailyasmaishuni
Nura Ilyas maishuni :
shi yasa nace wlh bazan yi masa addu,a ba sbd yaci mutunci annabi saw ann,
2026-10-29 22:01:42
48
usman.ahmad287
Usman Ahmad :
Allah yakara nauyin kasa
2026-10-30 20:50:21
16
bg.fatar
Ibn fatar :
sorry good bye
2026-10-30 10:05:17
1
nuramp0
Judgefrankcaprio :
Gaskiya malam Junaidu Allah yasaka maka da gidan Aljanna
2026-10-30 15:51:09
11
husseinababagana
husseinababagana :
Allah mun gode maka da ka dauki mutumin nan da wuri don wlhy ba karamin barna zaiyi ba
2026-10-30 10:38:21
14
ab_abbancy
A B B A :
by now i ya gane
2026-10-30 12:44:16
1
innovandisfashion
innovandis fashion :
Illarka ta wuce inda muke tunani 💔😫
2026-10-30 07:33:05
8
user99777661714
maman sadiq :
Ni jin ma da nayi Allah Astagfirulla wa'atubu alaik
2026-10-30 14:01:54
13
fatimaumar6484
Fatima Umar :
wlh y batar d mutane dayawa, Allah y kara nauyin kasa
2026-10-30 21:46:52
6
sulaimanbaraya
sulaimanbaraya :
222222
2026-10-30 16:20:45
1
mugcommunications
Muhammad :
Titibiri balakure Allah ya qara nauyin qasa
2026-10-30 07:15:21
10
antimom4
antymomy1 :
wllh ni yar izalace amma inason mlm junaidu Allah Yakara maka lfy [Pray]
2026-10-30 19:59:52
6
user2272227326553
@QSAT Em pulaar :
Allah ya kara nauyin kasa Masussuka Halakakke
2026-10-30 13:40:54
8
user6105578235118
onetime :
duk kayi bayani acan
2026-10-30 14:28:48
5
mb3fabricsandmore
MB3 FABRICS & MORE NG L.T.D :
allah yajikan mlm idris Abdul Aziz
2026-10-30 20:58:31
5
dymalam3
موس أبوبكر نسراوا :
Ya Allah ka tsare mana imanin mu
2026-10-30 07:21:36
7
hamanex3
hamanex :
Oh Astagfirullah
2026-10-29 18:17:02
11
ahmadlmk93
Ahmad Lawal Lmk :
Allah ya karama masussuka nauyin kasa
2026-10-30 06:04:52
6
danjibril
J boy :
Allah yaqara maka nauyin kasa 🙏🙏🙏
2026-10-29 16:06:27
7
harunaabdulsalam21
ZAMFARAWA PATIENT MEDICINE 💊 :
ya Allah nauyin kasa
2026-10-29 18:45:39
6
To see more videos from user @ayoladata, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About