@tsohuwar.ajiyaa: #tsohuwarajiya #viralvideo @Aishatulhumairah @Adizatou

Tsohuwar Ajiyaa
Tsohuwar Ajiyaa
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 29 October 2026 09:02:53 GMT
131025
10548
141
622

Music

Download

Comments

muhdyasir525
muhdyasir525 :
Allah sarki life [Teary eyed][Teary eyed][Teary eyed]
2026-10-29 21:16:16
0
capt_moh
Moh_Serlis📍 :
Ammma fa a lokacinnan clear muke ganin komai ba haka ba😂
2026-10-29 19:01:44
14
zainab.abdulkadir49
Introvert 📌 :
Ban wuce Shekara 2 ba aduniya akayi ta
2026-10-29 21:08:44
1
navyboy994
Navyboy⚓⚓⚓ :
Shekaru 26 kenan da yin wannan waka
2026-10-29 18:05:32
13
dogonturanci
Sufiyanu sufe :
sarkakiya 2000 with maijidda Abdulkadir
2026-10-29 09:37:46
14
ogiba_atelier
ogiba_atelier :
Sanda ina yarinya naxata wannan mutumin aljanine
2026-10-29 23:13:07
1
umarabubakar9248
@Umarabubakar 💖👑 :
wani fa sai yau yaji wannan wakan
2026-10-29 13:55:36
6
munir2016kyd
munir sulaiman :
gsky mun daɗe a duniya Allah mun gode maka.
2026-10-29 18:20:49
3
teemah.fancy
teemah fancy :
Allh sarki😂
2026-10-29 17:54:49
2
yakubudmala
dan mama :
Tun muna aljanu 😁😁
2026-10-29 17:50:56
2
aj.dan.mama.001
Aj.mohammed.001 :
2001
2026-10-29 22:57:59
1
uban.melaya.001
Real Ab Dizaya 001 :
gaskiya a daina Chennai yara wallahi muma girma Y kamamuu
2026-10-29 22:01:03
1
aashnour
Ashir :
"Ba na tsoron wuta bare barkono..." haka mu ke yi mu na yara. Abin da kawai mu ke maimaitawa kenan 😂
2026-10-29 21:07:23
2
bashmg12
Bashir Garba :
Allah ya yimuku rahama gavadaya saboda annabi Mohammad (saw)
2026-10-29 21:52:28
1
3423adam
ADAMSEE :
2021 ne sarkakiya ALLAH YASA MUCIKA DA IMANI
2026-10-29 20:08:48
1
programmer0013
mohan404.💲 :
Ibro footballer 😂😂
2026-10-29 16:31:42
2
ummars655
Action 📊 :
Kai,🙆🙆Wlh mun tsufa fa
2026-10-29 20:29:11
2
abdulrasheedoyo1
Abdul Rasheed Abdullahi :
lokacin muna yara
2026-10-29 22:10:21
1
zinder277
Ali oumar haidar :
Kaii kun tinamin dah ina yaro karami
2026-10-29 20:35:59
2
malam_ms
Malam MS :
Muna Yara Lokacin Kai Duniya
2026-10-29 20:48:14
2
hydar.jr001
AngOn Madu Bala :
Allah sarki kowani duniya yake sai Allah 😭😂😂
2026-10-29 11:44:49
4
musbahu_nasir
musbahu nasir :
alhamdulilah gaskiya nadade aduniya Allah yakawo mace tagari
2026-10-29 18:06:16
2
obibashir
bashirrah032 :
wanna wagar taye dadi
2026-10-29 16:18:30
2
drusama888
مرحباجنقو دهابه Essam :
🤣🤣🤣
2026-10-29 17:52:14
1
basharijele
oga jele :
yanzu wasu dayawa acikij wakarnan sun mutu oh duniya
2026-10-29 18:19:20
1
To see more videos from user @tsohuwar.ajiyaa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About