@kukanzuciy: ALLAH YASA MUCIKA DA IMANI 🙏

MT ABDULLAHI 🦋
MT ABDULLAHI 🦋
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 29 October 2026 10:10:10 GMT
58620
7187
368
1405

Music

Download

Comments

khameel01
khameel01 respect :
Mal Allah Ya Kara Istiqama
2026-10-30 10:05:45
0
faruq550
Faruq :
mufa Ahlussunah ko waye ya fadi gaskiya sai munji muna sonsa kuma munajin dadi a cikin zuciyarmu a duk lokacin da mukaji mutum ya fadi gaskiya, a inda ake samun rashin jituwa damu shi ne muji mautum yana fadin abinda shi da kansa yasan karya yake ya Allah ka kara ganar damu gaskiya kuma ka bamu ikon binta a duk inda muka jita
2026-10-30 06:52:09
103
yusufkhalil6924
Yusuf khalil :
Mallam junaidu Allah ya Kawo mana kae sunnah
2026-10-30 07:34:15
62
umar_pharuq6077
AUA fashion styles. :
mufa ahalussunnah ko waye ya fadi gaskiya Muna yarda .
2026-10-30 08:48:00
15
bigamboii3
Big-amboii-7⚽️🇳🇬 :
Yanzu zasu fara zagin Wannan malamin ma
2026-10-30 04:39:09
67
abubakaruhassan
Abu ammar :
Hidimar da masussuka yayiwa Addini Allah yai masa irinkinta akabarinsa
2026-10-30 08:24:14
8
cutieaswad09
Aswad💕 :
Allah yakawo mana kai sunnah wlh naji ina sonka araina
2026-10-30 07:47:28
9
real_senior_boy
~real senior boy 🤟 :
wlh an burgeni sosai wlh naji dadi[Heartwarming]
2026-10-30 07:05:21
1
saif_khan_kt_cfr_cnol_jp
Saif Khan :
ina yimaka fatan alkairi ni Dan izala Ne
2026-10-30 04:32:55
46
umar_adamawa001
Umar :
Wannan ko gsky zai fada bana kaunar shi har cikin rai
2026-10-30 07:34:09
5
daudagmanmansir1
Dauda g man 🇱🇷🇱🇷🇱🇷🇱🇷 :
Nidan izala ne amma wallahi malaminnan yana fadin gaskiya shiyasa nake sonsa sosai
2026-10-30 07:27:07
5
mohammedbelloisa3
Mohammedbelloisa :
Kai masoyin Annabi ne kuwa.
2026-10-30 04:53:50
9
y..b540
y. b :
ni Dan izalane malam Allah yakar lafiya
2026-10-30 07:20:15
8
musa.sahkooo
Tata :
Amma dai mlm ka raina mana wayo wllh ya akayi buhari bayyi lokaci da annabi ba kuma rubuta littafin akan rayuwan annabi Muhammad s a w ko annabi ne ya rubuta littafin buhari da Muslim a akace muyi addini dashi amana bayani ?
2026-10-30 07:46:39
2
alhassan.muhd.kat
Alhassan Muhd Katuru :
maganar shiekh jinaidu Allah yasaka da Alkhairi
2026-10-30 05:09:50
19
binusman1717
Vamoos Hala madrid :
jazakallah Khairan
2026-10-30 07:59:09
2
abubakarmuhdjalo1
abubakarmuhdjalo8 :
Shi mlm junaid baya tsawwala akida Akan gsky mutumin kirki ne wlhi Allah yakarawa malam junaid lfy
2026-10-30 04:52:26
12
sulemanbaba041
man :
Allah ya kara fahimtar damu gaskiya 🙏
2026-10-30 04:43:39
6
abdul.so.ne
Abdulhamid Ibrahim :
inaimaka fatan alkaeri amatsayina na Dan izah.
2026-10-29 21:30:27
14
mr_elijah_bcity
Mr Elijah :
Masha Allah. Gaskiya anyi magana ta hankali da hikima..... 🥰
2026-10-29 23:43:37
12
engineer.khalifa04
Muhammad khalifa usman :
Allah yasaka mah da alkairi malam junaidu dan allah kadawo sunnah zamuyi alfahari da kai [Heartwarming]
2026-10-30 09:43:28
4
taura001
Taura :
Malam Allah y kawoka Sunnah
2026-10-30 07:40:07
2
user4057724527424
user4057724527424 :
gaskine
2026-10-30 07:40:49
0
zaharaddeenmuazu42
Zaharaddeen Muazu :
Allah yamaka Albarka Malam
2026-10-30 07:59:49
0
mai.fenti001
Yusuf Abban Fauzan :
Masha Allah
2026-10-30 07:38:11
1
To see more videos from user @kukanzuciy, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About