Allah yajikanshi da Rahma Allah yasa mutuwa hutu ce
2026-10-29 11:32:16
213
Muhammed satume :
wallahi muna farin chikin da mutuwan shi allahiri ne ga jama
2026-10-30 00:45:38
56
KHALEEPHA :
me haka dam4
2026-10-30 11:01:02
0
Salisu Ibrahim :
Dan4 Kana Kan Dai Dai 💯
2026-10-29 21:03:28
66
Muhammad Adam :
Malam kaje kaji maganganunshi shi da kashi yace baiyadda da hadisi ba kuma yace babu kalmar shahada
2026-10-30 08:28:49
7
muhammdsani242 :
Allah yajikanshi da rhm 🤲😭🥰
2026-10-29 23:20:52
47
BABY ZARAH :
Am a Christian but masusuka is a great Muslim that preaches love and peace 😢😢😢
2026-10-30 06:36:41
13
Habiba Adamawa🫰 :
Ina yinsa Ina yin akidarsa
2026-10-30 02:33:12
23
saminu isah :
allah yakara nauyin kasa
2026-10-29 21:44:44
30
Abdul AH communication Audiyya :
Ga masu cewa Allah yakara Nauyin kasa, mai rai ne yake Jin nauyin kasa ruhi kuma Yana inda Allah ya tanadar
Masa
shi Masussuka tashi tayi kyau Allah ya jikansa da rahama
2026-10-30 07:14:50
6
Ibrahim Haruna718 :
Da bakinsa ya fada baiyarda da hadisiba wlhi
2026-10-30 01:25:21
12
BASIRU Abdullahi :
danfo Allah yatasheka tareda massuka
2026-10-30 06:45:33
5
shadow kosawa :
Allah yajikan jagoranmu darahama
2026-10-29 21:02:52
25
Rose Kwopnan :
God bless you my brother, we really miss Malam , may his soul rest in peace 😭😭😭😭😭, Wanda suka kashe Malam Bamu yafemasuba😭😭😭
2026-10-30 09:27:54
3
Dan pulaniagronventureN🇳🇬i🐄 :
Allah yakara nauyin kasa
2026-10-30 07:47:58
6
Abu Sheikh (Tsanyawa) :
Abin da ke damun mu a yau shi ne labarin da kowa sai ya tofa albarkacin bakinsa, domin kawai ya samu abin faɗa.
Kada ka ce an kashe shi ne saboda addini. Mu ji tsoron Allah. Shi da kansa ya bayyana cewa bai yarda da Hadisi ba.
Ka bincika, ka saurari maganganunsa, sannan ka fahimci matsalar. Wani lokaci yana gina magana, daga baya kuma ya warware ta.
2026-10-29 21:58:40
10
_Hafsah_Idris✅ :
allah kabarmu da soyayyar annabi muhammadu rasulillahi 🤲🤲🤲
2026-10-29 10:59:46
28
Le petit :
ko atura ma inda ya faɗa ne
2026-10-29 11:01:27
45
Umar farouq :
Allah yagafartawa sheikh malam yahaya masussuka yasa aljannah makoma yakarbi shahadarsa
2026-10-30 08:36:34
5
BIG WALADUN :
Dazai dawo yanzu da yagaya muku gaskiya
2026-10-29 23:57:38
14
To see more videos from user @mr_dan4ne_fkg_, please go to the Tikwm
homepage.