@tajonafiu: zota zanabe

Tajo
Tajo
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 29 October 2026 12:37:45 GMT
230489
8313
454
3522

Music

Download

Comments

shamsuabdullahi4757
Shamsuddenabdullahi4757 :
Allah Madaukakin Sarki ya gaggauta saukarwa da wannan shanun naka Mummunar Musifa Alfarmar Annabi da Alqur'ani
2026-11-03 18:30:59
98
isyakujante
Isyaku Jante :
dakun san abinda nasani gamada lamarin lahira dakun taqaita dariya kun yawaita kuka inji (rasullullahi) Sallallahu alaihi wasallam.
2026-11-04 08:06:07
24
falke203
falke203🤗 :
Allah ubangiji y saukama shanun nan bala'i
2026-11-04 10:49:42
5
abdou22755
abdul zinder ❤❤ :
ba komai za'a mutu amman wlh in gona tace allah kadai yasan mai zan
2026-11-04 12:21:34
3
user48021155780033
user48021155780033 :
Allah yasaukarmuku da balai
2026-11-03 21:32:17
9
adamu2037
Adamu :
Yan ta ada
2026-11-04 13:54:16
1
jamima.ak
Jamima Ak :
madness
2026-11-04 12:32:59
0
smrt.10th
Sm@rT 10th :
sufa dadi sukeji ALLAH sarki wlh duk inda kaga ana zalinci to kada kaji tausayin wanda ake zalinta kaji tausayin wanda yake zalinci wlh akwai wahala babba nangaba
2026-11-03 23:29:26
11
yaoulega6
yaou🥀Lega🇳🇪 :
🔥
2026-11-04 12:23:32
1
isahshehu5036
na inyass :
Allah yasa duk sumutu
2026-11-04 09:10:33
5
kamaluhabiu554
@kamaluhabiu554 :
ya Allah kayimusu wada kawa mutanen annabi musa
2026-11-03 17:59:26
10
lawaliisiya513
Lawali Isiya :
Allah ya isar ma bayin Allah 🤲🤲✅🇳🇬
2026-11-04 07:40:44
5
auwalmote
Auwalmote :
yaa Allah yawo wanda zaiwa shannun ka yadda kayiwa dawannan amin
2026-11-04 05:17:56
5
mudassiranas67
Mudassir Anas :
allah yadebemuku albarka
2026-11-04 07:23:15
3
mukutar600
🙋mukutar💕 muhamed💛🩵💜 :
amen yahayu yakaimu
2026-11-03 21:59:50
3
muhammad80701
muhammad80701 :
allah kasakama hausawa tun a nan duniya
2026-11-03 19:38:38
4
mati.20265
MATi 2026 :
🤲🤲🤲👆👆👆
2026-11-03 19:09:30
2
salisu.gidado.bach
salisu gidado bachure :
Amma akwai hisabi gobe kiyama
2026-11-03 18:02:25
3
samailashuaibu7
samaila shuaibu labi :
abunda suke mana kenan wllh
2026-11-03 18:05:08
3
usuman9992.auwal
Usuman9992 Auwal :
allah ya hadaku da barayin nage
2026-11-03 17:24:15
4
user1698113386555
abu ja,far :
watarana sai labari nanda shekara dari duk mun mutu hmmmmmm
2026-11-04 10:15:11
0
nanir.yusuf
MANIRU YUSUF :
alla yaiss
2026-11-03 19:32:17
2
shamsuddeen.sani43
Shamsuddeen Sani :
Allah yasa dawar Nan ta zamewa shanayennan guba
2026-11-03 23:18:31
2
usman.saminu29
Usman Saminu :
wwwwwq
2026-11-03 19:22:28
2
To see more videos from user @tajonafiu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About