@konee_yelwa:

Konee_yelwa
Konee_yelwa
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 29 October 2026 12:56:02 GMT
7795
654
51
58

Music

Download

Comments

umarabubakar010
Umar_yaron_Alh_warkall_bacup :
Na dade Ina gaya maka kone idan kana adawa ba akama sunan mutum rado rado najima da gayamaka hakan wlh kone
2026-10-29 19:10:02
1
maidammah01
maidamma001 :
Muna bayan ka honorable Abbakar Ibrahim konee yelwa muna bayan ka
2026-10-29 13:04:19
3
mkonlinestor
mk online store :
yawurawa kenan mudai bamu tareda APC
2026-10-29 18:31:33
2
nalawisa1
🌐ÛMÂR̃ YÊLWÂ ÂKÂ NÂLÂWÎSÂ♥️♥️ :
I will Identify yourself [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-30 21:11:56
1
yahayya485
⚓sisin bola ⚓⛓️‍💥 :
wallahi kafi karfin su
2026-10-29 18:30:43
1
sanusialhassan
Ceo_s s😎 :
Wannan ai set up ne
2026-10-29 13:58:57
0
zulkifilumaigandi01
z.maigandi :
duk sunrude apc dolene shinba ah adawa kukasamu mulki
2026-10-29 22:45:19
0
user23324167833195
mr bangis :
basu wuta konee
2026-10-30 23:49:44
0
zainabumar785
Henna trends by zainab :
Allah yatsare
2026-10-29 18:42:50
0
datubukar1
datubukar🤍✨ :
daga hwadi gaskiya basa son ana fadin gaskiya mutanenan
2026-10-30 15:27:34
0
abdulrahmanhussainkantee
Real Abdul hussaini Umar kanti :
Uhmmm
2026-11-26 18:38:30
0
aburaudahyelwatv
Abu Raudah Yelwa Tv :
Baka Ambaci sunan kowa bah 🙏
2026-10-29 21:26:34
0
yauidrismakawa
Ya'u makawa :
kone wannan fa daga Ina
2026-10-29 21:14:00
0
abubakarharuna2313
AbubakarShabalancy2313 :
gsky tab hmm
2026-10-29 17:18:27
0
mkamal956
M kamal :
yanada Allah
2026-10-29 13:30:31
0
ubanmry01
UBAN MARAYU 1 IN TOWN :
ha🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2026-11-07 14:22:28
0
user98523873
zayyanuyelwa :
hhhhh.
2026-10-30 05:35:21
0
pdclothing0
PD Clothing :
💯💯💯💯💯💯 nice bro 👌
2026-10-30 00:08:57
0
kebbicakehubb
Uvs.ng yelwa📈 :
Allah y kyauta
2026-10-31 16:44:38
0
binkerbir
Bin kabir :
Yancin faɗar albarkacin baki: Sashe na 39 na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya ya ba mutum damar bayyana ra'ayinsa, ciki har da sukar jami'an gwamnati.
2026-10-31 23:16:23
1
abukhalifat121
KHALIFAT. :
waiko ya iya karatu kodai karanta mai akayi?
2026-10-29 13:44:34
1
el.rufai.yauri
El Rufai Yauri :
kai awa dallah gafara kai awa konee wlh karka gobeshi kaji
2026-10-29 13:45:43
1
anastargetyelwa
ANAS_TARGET_YELWA :
qila bai karanta daidaiba
2026-10-29 13:03:09
0
black.beauty37bbbbbbbbbb
🎀 JIDDAH 🎀 :
Ikon Allah daga cewa SSG kawai Ashe akawai me zananne suna SSG?
2026-11-13 22:58:06
0
sani.muhammad.nur
Sani Muhammad Nuradeen :
ka adana mana numbersa, duk abinda ya sameka zamu kamashi wallahi
2026-11-19 20:33:55
0
To see more videos from user @konee_yelwa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About