@profsalele: People are either batteries or vacuums. One charges your ambition. The other drains your potential. Spend enough time around small minds, and you will start negotiating with your own potential. Spend time around builders, thinkers and problem-solvers, and bigger possibilities become normal. This is social contagion. You absorb the habits, standards, beliefs and ambitions of the people around you. Their expectations shape your behaviour. Their culture influences your identity. Harvard and MIT benefit from more than professors and facilities. They cultivate environments where questioning, innovation and intellectual ambition thrive. The environment makes excellence contagious. Audit your circle. Some people are charging your future. Others are quietly taxing it. Choose your environment before it chooses who you become. #SocialContagion #PsychologyOfGrowth #Mindset #SelfMastery #PersonalDevelopment
wannan zancan Naka hakane da ina zaune kawai bana komai alhalin kuma ina da shauqin yin karantarwa na islamiya sai na fara da makarantar dare yayin da na dauke shekara ina koyarwan nan kawai sai nayi shawara budi makaranta islamiyya ta yamma daga narar da na furta daga ranar kalubalina ya fara aka fara da ce wa dama kinsaka dari 200 da yafi miki sai nace ba itace a gabana ba nayi tsahon shekara ne nakiyin komai a makaranta batare da wani ya taimakine ba, haka najiyo wata tana cewa allah ya kiyaye sukai "ya"yansu makarantar mace ba ,Amma a yau sai Kumar fadin haka na takaita maka dai yanxo 3years na budii makaranta kuma a yanxo ina da dalibai sunkai 100 kuma wlh duk cikinsu babu wanda dansa da yakiyi kuma badan makarantar da suka saka "ya"yan nasu basufi makarantar tawa ba
2026-10-29 16:57:22
4
Shareefiey’s voice111🕊️ :
Guarantee
2026-10-30 13:20:23
1
YusufG6 :
gaskiya proff ina mamaki dikda nayi psychology a college dikda banyi zurfi sosai ba amma acikin abu goma idan ka fada sai naga ina da takwas ko tara kuma wlh ina ganin dede arayuwa ta kowane bangare alhamdulillah
2026-10-29 16:30:28
2
London boy gombe 001 :
randa nayi video tallen katakon nah wlh wani chewa yayi ban iya bah wai ba haka ake bah yanxo ko sath biyu ba,aibba wai na masa tallen kayansah
2026-10-29 14:39:37
2
Nasir din :
na gode wa allah da nakasance dalibin dr porp salele dan Fulani cikakken fatan alkairi zuwa gare ka
2026-10-29 18:21:56
3
aléwa :
wallahi abukina ni dan niger 🇳🇪 ne duk yada kafada naga haka
2026-10-29 16:57:52
3
user3716609544834 :
Nagode sosai wannan nawabe
2026-10-31 06:35:52
0
𝓑𝓶_𝓑𝓪𝓫𝓪𝓳𝓸 :
wlh Bansan dawani kalma zan godemaka ba sir
2026-10-29 15:31:04
4
Musa labaran :
muna matukar godiya agareka
2026-10-31 07:23:43
1
Usman Musa ummar :
wanann gaskiyane, akwai lokacin dana lura alumma sun Raina iyaka Na akasuwanci Dan karban Bashi, a lokacin Na dauki darasi a Stoicism Na kwana talatin , Na Hada DA critical thinking and decision making, Na Hada DA assertiveness and boundaries, alokaci guda wlh Na chanza
2026-10-30 14:38:11
2
sunusi hamza :
hakane dakta
2026-10-30 16:13:52
1
Muhuyidden Nasir :
2026-10-29 16:30:58
2
alheri yafi mugunta :
da kyau nagode da jin wannan bayani
2026-10-29 23:32:09
1
Hausa Music Earnings :
gaskiya
2026-10-30 08:13:10
1
aléwa :
ni lukacinda nafara da shekara daya akwai wada yataba cemin wani muma arika rukamana😂
2026-10-29 20:05:06
1
Freshout :
thnk yu sir
2026-10-29 15:15:18
2
FAX ⭐ :
SHARP.....
2026-10-29 14:28:37
2
AllSafe CyberTech :
❤️❤️❤️professor
2026-10-29 14:19:58
3
Umar Farooq Caps🪡 :
profff
2026-10-29 14:26:29
3
Nazeer :
mungode prof
2026-10-29 14:32:23
3
AAKURE🧏🏻♂️ :
Mungode prof
2026-10-29 21:53:53
1
To see more videos from user @profsalele, please go to the Tikwm
homepage.