@dalafmkano: Gwamnatin tarayya zata mallakawa 'yan kasuwa titunan ta. #DWHausa #DalaFMKano #FreedomRadioNigeria #Arewa #Hausa #Kano #Katsina #Kaduna #Bauchi #Abuja #Gombe #Adamawa #Yola #Taraba #Maiduguri #Borno #Sokoto #Kebbi #Zamfara #Niger #Kogi #Labarai #Creatorsearchinsight #Kannywood #ArewaTikTok #HausaTikTok #Kannywoodfilms #Kwankwasiyya #Gandujiyya #APC #NNPP

DALA FM KANO
DALA FM KANO
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 29 October 2026 18:00:00 GMT
71708
8507
290
989

Music

Download

Comments

ganuwa_tec
Kabiru Ado Danmalam :
Nigeria turn into capitalism
2026-10-29 20:06:13
0
itzhassanmusa
itz Hassan :
sesame thing dangote did in niger state
2026-10-29 21:10:28
0
nafiuabdullahi559
[email protected] :
To mexehana a jinginar da najeriyar gabadaya kawaii
2026-10-29 20:06:35
17
sani.adam298
Sani Adam :
Very interesting
2026-10-29 19:49:11
0
user9343476010689
Abu-Jannat :
kubani dama nayanke jiki na fadi😆
2026-10-29 19:07:37
12
abdulltheguy
abdull :
We rejected 🙅‍♀️
2026-10-29 20:43:23
0
tindifaitdf6
Tindifai Tdf :
gwara mu biya da wannan uƙubar da muke sha da ga Ilorin zuwa Kebbi
2026-10-29 19:54:34
8
ismail.ibrahim5104
Ismail ibrahim :
ina kudin da akatara na cire tallafin mai da haranijin kudin wutar nepa da mtn & Airtel revenue?
2026-10-29 20:20:04
2
ahmadmuhammad9517
Ahmad Muhammad :
hehehehe 🤣🤣🤣🤣
2026-10-29 19:50:03
0
ishaq.ahmed.moham
Ishaq Ahmed Mohammed :
Wannan ba sabon abu bane. Duk duniya haka akeyi. wannan shine PPP. Wato Public Private Partnership. Hanyar Abuja zuwa Akwonga Kanfanin China suka gina. Kuma gashi sunyi toll gate har sun fara mai da kudinsu. Kuma a hakan ana raba kudin ne 70%/30%. Ma'ana Kanfani ya karbi kashi 70 Gwamnati ta karbi kashi 30.
2026-10-29 20:26:09
1
y_umar1
Yahaya Umar891 :
Tinubu zai sayar da ƙasar
2026-10-29 23:03:01
1
abbannana89
Abbankhadija :
gaskiya nigeria akwai mahaukata wlh
2026-10-29 21:49:38
2
b.karshetiga
B.karshe Tiga :
Well done 👍✅
2026-10-29 20:44:34
0
ukashakabir710
Obey :
har yanzu fa mulkin mallaka akewa yan najeriya allah yasa ayi juyin mulki
2026-10-29 20:02:18
2
ogaabdulcxqex4
OGAABDUL dk :
To ba sai su nade hanyar ba mu wuce a kasar Allah shi da baruwansa da karbar haraji
2026-10-29 18:11:56
5
jamiluibrahim08
jamiluibrahim08 :
hakan yayi shine tsari tunda government tagaza gyarawa
2026-10-29 21:48:43
1
muri_kazaure
Murtala Kazaure :
Hakan yanada kyau tunda harajin baida tsada, saidai idan zasu saka kudin harajin dayawa shine kuma matsala, Amma Yadda Malaysia suke nasu idan yan kasuwan sun maida kudinsu rushe tall gate din sukeyi.
2026-10-29 22:08:43
0
bashirusmantsakuwa
Bashir Tsakuwa :
ALLAH ya isa tsa kanimmu dasu
2026-10-29 22:35:10
1
yesgora
Yes Gora :
wannan tsarine me kyau hakan shi yakamata
2026-10-29 20:52:58
2
bellodantsoho32
Bellodantsoho32 :
APC Zalunci zalla
2026-10-29 20:19:52
1
musbahubabaibrahim
muzbee@b@b@ :
eh mana yayi daidai
2026-10-29 21:48:17
1
hushpuppi_19
Hushpuppi💀 :
gaskiya za,ai wahala da irin mu wajan biyan harajin kuwa
2026-10-29 19:47:18
1
omartijjanii
omartijjanii :
Tunda aka kafa Nigeria yan kasa ba'a taba jin ta bakinsu ba kafin a zartar da wani hukunci
2026-10-29 19:27:36
3
ab.car.tint.and.g
A&B CAR TINT AND GENERAL DECR. :
ankara fadawa matsala
2026-10-29 20:26:28
1
sgizzo001
sadeeq nasara :
to fa wata sabuwar masifa kuma , titi ma an cire masa tallafi kenan
2026-10-29 19:38:41
1
To see more videos from user @dalafmkano, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About