@s.maityer44: #viral @Dr Ismail Zakariyya Alkash Nawi

S_Mai_Tyer 🛞
S_Mai_Tyer 🛞
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 29 October 2026 18:35:41 GMT
55632
3865
456
256

Music

Download

Comments

yousoup023
🥀Yousoup🥀 {AMV} :
shin akwai ayar ko babu??
2026-10-29 20:15:16
48
alameen8295
Ameenu Labaran Taylor :
Tayaya kasan da wancan tarihin tunda baizo a Qurani ba
2026-10-29 20:23:37
58
engr___aliyyu
Engr.Aliyyu :
A takaice dai ba aya kenan 😂💔😭
2026-10-29 20:11:07
48
d.harithinternational
D.Harith International :
To a ina kasan tarihin? 😁
2026-10-29 20:16:04
20
abuyasir9551
Surajo Ashir Ibrahim :
ta tabbata Dai Babu Ayar
2026-10-29 20:20:38
14
barkins.construct
BARKINS & CONSTRUCTION NIG LTD :
Wa ya gaya maka ana mutuwa a lokacin? Ya akayi ka sani? Wa yace maka ma idan sun mutu din binne kansu suke yi? A ina ka samo kuma a ina ka tabbatar da hakan? Ka bamu aya
2026-10-30 07:40:50
6
muhammad.s.abdull5
Muhammad s Abdullahi1 :
no Answer😂
2026-10-29 21:03:00
0
classichomeinteri7
Classic home Interior :
ba hankali Sam
2026-10-29 20:11:03
9
abasirkwr5
A Basir Kaware :
wallahi babu Aya dai
2026-10-29 20:11:33
10
bayyo_glass_guy
@Legend Bayyo :
to ya akayi kasan da hakan sannan daga karshe mu Manzon Allah aka aeko mana ba wanda suka zo kafin shi ba
2026-10-29 20:30:21
6
salisuibrahim759
Salisu Ibrahim :
Babu wani mutum da aka taba yi mai suna Masussuka, karya ce kawai , rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayar!
2026-10-29 20:05:24
11
mubarakbello985
Mubarak Bello :
Allah sarki ya Allah gabayinka nan ya Allah kashiryesu wlh abun tausayi
2026-10-30 00:22:22
3
hafizu.makama
hafizu makama :
Allah ya kara nauyin kasa
2026-10-30 14:03:33
3
ibndardara88
ibndardara :
tarihi ya nuna kafin zuwan annabi saw larabawa suna janaiza amma ba irin wanda annabi ya kawu ba, wasu suna binne gawa a cikin rani wasu kuma suna wanke gawa wasu kuma kuka suke. Amma yadda annabi saw ya kawu ayi wa gawa wanda amishi sallah sannah a binne shi a cikin kabari ta hannun dama yana fuskanta gabbas. duba cikin wannak littafin dan karin bayani Jawad Ali, Al-Mufassal fi Tarikh al-Arab Qabl al-Islam. Ahmad Al-Jallad, The Religion and Rituals of the Nomads of Pre-Islamic Arabia (2022).
2026-10-30 13:08:23
1
abbasnasir6992
Abbas Nasir :
nidai gaskiya ban gane ba
2026-10-29 21:03:10
2
ibrahim.umar5741
Ibrahim umar :
WATO IDAN NA FAHIMTA BA AMSA KENAN KO?😁😁😁
2026-10-29 22:56:44
1
yahaya.musa124
Yahaya Musa :
yanxu dai bbu ayar
2026-10-29 20:22:04
5
user3530506920256
B. DAMAU :
Babu ayar kenan malam
2026-10-29 20:20:42
6
mmidris295
MM idris295 :
Babu Aya dai sai kamekame
2026-10-29 20:11:32
6
chidoo008
chidoo008 :
ba amsa kenan
2026-10-30 09:13:43
1
abatchaalhajiumar
abatchaalhajiumar :
allah ya kara nauyin kasa akasa
2026-10-29 23:38:42
1
bukaribrah
bukar Ibrahim :
ba dai ay kena
2026-10-30 07:24:34
1
idrislawan22
baban fati :
to wace aya ce tace kubarsa har sai ranar juma.a sanan kubineshi wace aya ce tace Maka shi shahidi ne ???
2026-10-30 08:36:36
1
abualiisaaliisaali0
abu ali isa mubi :
Tayaya kasan da wancan tarihin tunda baizo a Qurani ba
2026-10-29 20:27:13
4
aminu_deen0
Aminu_Deen :
Mudai ynxu a kawo mana ayar😂😂😂
2026-10-29 20:46:19
3
To see more videos from user @s.maityer44, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About