@imamu_j_aliyu: Mafi yawan ’yan Darika da za ka ga suna zage-zage da tada jijiyoyin wuya wajen kare Masussuka, wallahi, za ka ga cewa da yawa daga cikinsu jahilai ne a cikin Darikar. Amma masu hankali da ilimi a cikinsu, za ka ga ba sa ɗaga masa ƙafa, saboda sun san irin illar da ya yi musu. #creatorsearchinsights #masussuka #fyp #viral_video #Kano