ina kallon gobena da fata mai kyau😊 ina rokon Allah ya mayarda hawayena ya zama farinciki na❤️bakin cikina yazama jin dadi🥀 wahalata tazama nasarata🕺 ya Allah kar kabari nagaji kafin naga saka makon wannan hakuri 🤲💔
2026-10-30 19:22:04
4
Khadeejatuh Abdullahi :
Allah ya sani addu'ar nan ta taba zuciya ta daga karshe sai naji kamar da ni ake.Allah yasa mu dace amin