Gobe Idan Allah yakaimu zakaji hudubar ta'addanci kala-kala a masallatan 'Yan Ta'adda
muna kira ga Al'umma cewa karku yadda da abinda zasu fada, domin dik mai goyon bayan ta'addanci to shima dan ta'addane. Sabanin ra'ayi tsakaninka da wani baya baka damar yimasa ta'addanci. ......
2026-10-29 22:43:51
2
Ibrahim_baturee02 :
sai bayyana sukeyi
2026-10-29 22:53:49
1
Not your Regular Nurse💊💉 :
😏
2026-10-29 21:25:31
0
Nazeer abdullahi Mai saje :
❤️🥰
2026-10-30 00:05:08
0
To see more videos from user @a.msaulawa4055, please go to the Tikwm
homepage.