Allah ya bayyana gsky wlh badan su mlm ba da sai munyi hijira daga gida Jen mu har gd aka dinga shigo mana cikin dare ana balle gd ana cin zarafin mu da iyayen mu wlh Saida su mlm suka koma gadi cikin dare a unguwar mu
2026-10-30 06:52:33
9
Maman daddy :
Akasheshi kawai😭😭😭
2026-10-30 06:51:43
11
madubala😍🥰🫂 :
Sorry maza🥺🥺
2026-10-30 06:32:59
0
ceeyahma Auwal :
Allah ya Saka maka da alkhairi muhu magaji
2026-10-30 05:52:59
22
🐅 :
Under the Nigerian law no person should be arrested in lieu of another
2026-10-30 06:48:04
1
user3016593845692 :
Ubangiji yasakama da alkhairi allah yasa kagama lfy muhi wlh ni dan Kwankwasiyya ne da haushinka nakeji amma wlh yanzu kafiyemun kwankwaso dan allah dan annabi kada kubarshi da ransa bashida amfani a cikin mutane
dan girman Allah a bishi a hankali Kuma Dan girman Allah ayi masa afuwa oga muhyi, Allah ya shirye mu baki daya, ni ban san mlm keya ba amman Yana birgeni sbd da ilimin addini sa, Dan Allah ayi masa hkr ya koma wajan Neman kudin sa🙏🙏🙏
2026-10-30 07:38:20
0
@muloniya0 :
Allah ya bayyana gaskiya
2026-10-30 06:05:19
1
Dr MK :
The great leader
2026-10-30 06:43:33
0
Hassan umar Rtwo :
Allah ya qara kulamana dakai. oga. wlh kana jahadi yaseen. Allah ya qara tenaka muku yabaku dama kuita. kana yan ta adda💯
2026-10-30 05:43:33
5
Aminu Abdullahi Ibrahim :
Allah ya taimaka mai gida
2026-10-30 07:14:24
0
TOPROYAL_POLY PRODUCT _NIG LTD :
Allah Yataimakeka Allah Yakara Tsare kano da mutanen Cikinta wallahi Allah Yana Gani inajin dadin wannan Aikin naku Domin Alkhairi A kano Allah Yataimaki wannan ma,aikata Taku
2026-10-30 07:03:41
1
Musa Garba Isah :
Allah ya kara temakon ku ya kawo mana kaeshen dukkan harkar daba
2026-10-30 05:39:49
2
No one is real 🥹💔 :
Wlh sai sarki ko yanzu
2026-10-30 06:25:01
1
maikudisolo :
Masha allah
2026-10-30 07:20:27
1
adamu ibrahim :
Allah ka shirya mana zuri.a dan darajar Annabi (S A W)
2026-10-30 06:31:20
1
the bash, DORAYI :
KHAIRAN, INSHA ALLAHU, MUHYI MAGAJI .
2026-10-30 06:19:41
1
safuhu salisu ibrahim :
Allah yasa Abba yazarce Saboda muhi
2026-10-30 06:27:21
0
ABU BILKISU :
Masha allah 🥰🥰🥰
2026-10-30 06:02:26
1
Ibrahim (DJ) :
Keep going barister
2026-10-30 05:34:18
1
IB_G_kudu :
(ALLAH) SARKI MALAM KEYA
2026-10-30 05:55:33
1
🤹♂️MUBARAK🦅🇲🇦🇳🇬 :
allah yafito da malam
2026-10-30 06:59:13
0
To see more videos from user @kanolive24, please go to the Tikwm
homepage.