Hasada Ga Mai Rabo Taki ce Allah ya Ganar dakai Gaskiya
2026-10-30 19:05:06
2
Shariff Aboubacar Doutchi :
wallahi kasamu matsala.. .. fatan Bala i akan wani bawan Allah..
2026-10-30 10:59:36
3
Abbas Makeri :
tusaimi
2026-10-30 16:35:20
0
Call me hayatee :
Amma wllh kashiga uku
2026-10-30 02:10:55
3
Almansoor Aleeyu :
To sai me?makiyi abokin tafiya to saidai kamutu da bakin cikinsa babu abunda zaifaru dashi sai abunda allah yakaddarta masa.man zon allah sallallahu alaihi wasallam yace falyakul khairan auliyasamut.kuma yace kuffa alaika haza.
2026-10-30 19:06:51
0
Abdoul Karim Moustapha maman :
wlly yaada baka sanchi nima haka banasanchi
2026-10-29 22:43:51
2
oum Aliyu :
kaci arzikin zango 👌
2026-10-30 11:15:16
0
user8714947692701 :
ni poste dinka ne ma bana so ganin
2026-10-30 09:18:17
2
sabo Dan hajiya :
tab allah ya ya shiryeka kuwa
2026-10-30 19:16:50
0
MUSTAPHA ISAH MUHD :
Allah ya kaimu Madina
2026-10-30 19:07:49
0
masta na mama :
mun ganoka dan kasuwa
2026-10-30 18:23:32
0
أستاذ عبدالرزاق ابن إدريس :
To fa! jama'a ga wani shima ya bayyana da na shi content ɗin.
2026-10-30 18:28:45
0
Biin Abdullahi Adam ✈️🕋🤲😭 :
totally bakasan me kake ba wllh amma Allah ya ganar da kai
2026-10-30 09:19:24
1
ibrahimsmohammed1 :
INA HUJJA KODAI HAKA KAWAI
2026-10-30 18:04:57
0
AMADOU......ALHERI NE :
dadin abun baimasan kaba[Larmes de joie][Larmes de joie]
2026-10-30 10:16:57
2
mubarak yusif :
duk abinda ka rokawa wani alkairi ko sharri shine ze dawo maka bro,me ya tare mk a duniya
2026-10-30 08:18:01
1
Zabin Allah shine zabin :
to Sai me
2026-10-30 11:29:29
1
usmanumm0 :
😂😂😂
2026-10-30 09:18:28
1
BML couture :
Neman trending
2026-10-30 17:40:45
0
salmerh🥰❤️ :
𝑑𝑎ℎ𝑎𝑘𝑎 𝑧𝑎𝑘𝑎𝑖 𝑡𝑟𝑎𝑛𝑑𝑖𝑛𝑔
2026-10-30 17:15:43
0
𝐚𝐛𝐝𝐮𝐥🌹𝐨𝐟𝐞𝐜𝐢𝐚𝐥☑️ :
subbuhanallah kai kai Allah yasa mudace
2026-10-30 17:43:00
0
Adamu Dahiru Danbaba :
Allah yabaka lafiya
2026-10-30 18:26:22
0
Bachir Mustafa :
toh ubangiji yanasan bawansa
2026-10-30 17:57:33
0
sanihussain58 :
waiyazubillahi
2026-10-30 17:58:06
0
Aminu mohammed :
gada kamanta Allah baya barci
2026-10-30 06:50:00
0
To see more videos from user @shareeff76, please go to the Tikwm
homepage.