@abba_bloger: ga. Akidar masussuka akan hadith (1) dole hadith ya martaba manzon Allah, indai aka samu sabanin haka hadith din karya ne (2 )dole hadith yazo dai dai da Aya Quran indai yaci Karo, da ayar Quran to hadith din karya ne (3) dole hadith yazo da zaman lafiya ,indai yazo da maganar ta'adanci to Bana gaskiya bane Wan nan shine akidar mallam, masussuka duk wanda ya fada maka akasin hakan karya yake masa #masussuka #masussukamedia #masussukatv #masussuka_online #abba_blogger
shifa mussuska yagama karatunshi tsaf kafin ya mutu❤️❤️❤️
2026-10-30 09:59:26
55
Autar mama🥰 :
Mabiya kurani muce Allahu Akbar
2026-10-30 02:33:24
142
mal mohd sd :
wannan da qurani suke ba da massusuqa su ke ba.
2026-10-30 00:03:19
86
Bello Dambatta🇳🇬 :
Kamar malaman nan basu yarda Alqurani ba sai Hadith kadai
2026-10-30 06:43:21
17
Msani KYC😍 :
Allah yasa muga qarshen Lakurawa 🤲🙏
2026-10-30 10:12:38
14
Shamsuddeen Muhammad :
to me this man is not just an IMAM, he is very far beyond that. I also see him as a peace ambassador and human rights activist. May Allah forgive all his shortcomings and grants him Jannah. 🙏🙏🙏
2026-10-30 03:09:01
23
Nana Jafar :
Ikon Allah Ku wasu irin mutanene masu fito nafito Da Allah
2026-10-30 05:05:20
14
Dan amanah3867 :
wllh inason mal mansur amma jin wannan maganar wllh yafita raiiiina
2026-10-30 08:00:33
17
Engr sagir Aliyu :
Allah yajiqan Malam yahaya Ibrahim masussuka 🙏🙏🙏🙏📿
2026-10-30 05:02:20
13
TASIU MUHD SANI :
Gaskiya malam masussuka yana da ilimi tare da hujja, Allahu Akbar, Allah yajikan malam masussuka.
2026-10-30 01:02:32
41
MASUKSUKA AYAU MIDEA FORUMS :
:shifa mussuska yagama karatunshi tsaf kafin ya mutu❤️❤️❤️
2026-10-30 14:21:34
2
QUR'ANI JIRGIN TSIRA :
nifa babban baqin cikinda yakedamuna ahalin yanzu inamatuqar alhinin rasuwar malam batareda nataba ganinshiba kuma bantaba kiranshi nasamuba alokacin live na tafseerul Qur'an bil qur'an, wallahi nima abun ajajantamunne saboda wallahi ganinake kamar nafi kowa jinzafin mutuwar malam, kuma kwata kwata ko shekara daya banyi danafara sauraron malam ba amma acikin watanni qalilan nafara sauraron malam kuma nafahimci inda gaskiya take Dari bisa dari😭😭😭
2026-10-30 09:49:04
4
👉IBRAHIM~SHOW~BOY~GSH💯 :
sorry life 😭😭😭
2026-10-30 11:29:32
0
yusuf rabiu ibrahim :
Idan allah yaganar dakai kawai yaganar dakai allah yarabamu da jahilci allah yasa mudace 🤲🤲🤲
2026-10-30 10:48:22
4
KHALID VKAY 🌟👦 :
mlm musussuka alkhairi ne
2026-10-29 22:29:47
19
Yahaya Boubacar🇳🇪🇳🇪 :
sako yazo malam Allah ya jikanka
2026-10-29 22:28:54
20
Dan Nobar ✌️ :
ALLAH yayi alkawarin zai kare Qur'aninsa ba Hadiths bah
2026-10-30 11:04:34
3
Suhayll63 :
ka ji daga bakinsa, ka yarda da abinda ya faɗa kuma wannan wani abu ne daban, professor boss mai farin gashi na Sokoto [Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-29 23:05:19
6
BABBANYAYA :
Allah jikanka malam
2026-10-30 00:49:45
8
Ango Rabiou papa de 2 juin 26 :
Wlh anyi banban richi
2026-10-30 12:32:59
1
Injin :
Allah yajikan shiek Masusuka rahimahullah
2026-10-30 09:03:29
3
Ahmad :
Babu fa wata Tambaya da masu qaryar Sunnah suka tambaya wanda Masussuka bai amsa ba.
2026-10-30 04:50:51
2
Umar pharrouq kt 1t :
maganar gaskiya wannan da kur,ani sukeja ba malam masussuka ba
allah yajikan malam
2026-10-30 08:34:17
4
P D G idimasta :
avant de quitter la vie ils nous as tout fait comprendre
2026-10-30 08:44:19
3
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.