@dr.ahmadms: How to lose weight the medical way

Dr Ahmad MS
Dr Ahmad MS
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 29 October 2026 23:05:22 GMT
41309
3839
66
130

Music

Download

Comments

sir_fresh_1
Sir Fresh One :
Allah ya saka maka da mapipichin Alkairi
2026-10-29 23:27:28
0
dahaabubakar97
DAHA ABUBAKARybk :
inayimaka fatan alkhairi 🙏
2026-10-29 23:10:41
0
innallahaamassabirin
MUSLIM HOUSE WIFE ❤️ :
dr dan Allah ya ingancin shan kankana da madara yanada illane??
2026-10-29 23:32:20
0
princesszk21
princesszk21 :
Kuje YouTube ku kalli full wallahi yayi bani sosai wanda kowa zai gane naji dadin video nan Allah ya biya da mafificin alkhairi masha Allah
2026-11-05 14:28:38
2
muhammadauwalusman3
Muhammad Auwal Usman :
Pls next
2026-10-29 23:19:22
0
user8241369440393
mom mifrat :
likita dan Allah ayi bayani gameda taban hanci wanda iyayen muke sha munfadakar sunki denawa
2026-11-10 10:26:54
0
edifyer2
edifyer2 :
the video is not capturing the entire board. Thanks
2026-10-31 09:12:20
0
momablahcollection
momablah collection :
idan mutum zai kai 12 kafin yaci abinci zai iya shan fruit ko gerden egg saboda akwai yunwa sosai kafin a saba
2026-10-30 05:16:23
2
natus_tinytots
natus_tinytots :
Toh dr Idan mutum bai ci abinci zuwa 9-10am ba ya hakura gaba daya kenan sai wani safiyar? Don banjo karshen maganar taka ba don Allah a bani amsa
2026-10-30 09:59:04
1
user6238874455075
user6238874455075 :
toh ni in kwanta 3 n'a dare Kuma in tachi 3na ran toh yaya zanyi in kiyaye
2026-10-31 00:08:22
0
hauwaurz2
hauwaurz2 :
muna godiya, Dr Idan mtun fruit yake breakfast dashi ze iya control insulin dashi please
2026-10-31 11:55:21
0
musabukharimahmud
Displine :
please ina neman shawari akan womb ko ince uterus idan baya da karfi ko yarage karfi menene Shawara ko menene za anaci ko sha please..
2026-11-01 12:04:40
1
adfurfuri001
Furfuri001 :
Dr ni majina ke damuna afadaman magani domin Allah 🙏🙏🙏🙏
2026-10-31 17:41:22
0
hauwa.musa084
Hauwa musa :
God bless you doctor
2026-10-31 09:31:21
0
suraj_h_suraj1
Suraj h Suraj :
Allah yajikan fadar bege 😥
2026-10-30 07:18:34
2
teemo0477
teemo007 :
Ni bani period sai bayan 8 months ko fiye sai kiba nakeyi
2026-10-30 15:02:26
0
user7568202697226
موسى على مد :
2026-10-30 14:21:32
1
mrsdanmallam
khadijah :
wlh neke YouTube babu
2026-10-30 13:49:32
0
sarakee4046
triple :
gaske
2026-10-30 13:57:45
0
user2871139290710
[email protected] :
wallah Ina sonka domin allah
2026-11-03 23:55:45
0
ahmadsocial0
⚡️AHMAD<🤍>SOCIAL😎 :
Dr dan Allah shan fruit salad yanada illah?
2026-11-02 21:41:53
0
user.name.1234567852
user name 12345678 :
Dan Allah yazanyi sunchemin Wai inada fatty liver. Wai nayi exercise narage cin soyeyyen Abu. pls ko akwai maganin dazan sha yanarkar da kitsan dake kan liver din ngd
2026-10-30 19:53:19
0
suleimanbala4815
suleimanbala4815 :
slm barkada wuni ya gida ya aiki
2026-10-30 16:48:58
0
khaleephkhan
✍️A KANO NE ✍️ :
Dan Allah Dr Menene Maganin Da zan Sha Nayi Bacci Da wuri Idan Na Kwanta Bacci Baya Zuwa Da Wuri
2026-10-29 23:11:47
0
To see more videos from user @dr.ahmadms, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About