Slm Ina neman taimakon duk wanda zai iya bani damar fara sana'ar abinci ko wainar fulawa a garin Kano. Ina son dogaro da kaina ta hanyar sana'a ta halal. Allah ya saka da alheri.ina naiman wanan taimakoh inda halin taimaka min Dan Allah wajen daxan keyi nake naima ba kudi nake naima ba wajan daxan fara nake naiman 😭
2026-11-01 12:34:41
18
Abuu Sunnah :
Jama'a Ina Yan Uwana YANGOTE...???
Ina labarin yadda dukiyan mu take ciki naji shiru kwana biyu Kuma ko meeting ba'a kiranmu fatan dai komai na Tafiya lafiya