the way he is behaving zaku gane content ne for social media else why all these
2026-10-30 04:08:40
114
Sm Pastries,More👩🏼🍳🦋 :
Wai Dan Allah wayabata shawarar dinka fitted gown
2026-10-30 04:55:14
286
khayr2 :
Nikam nafara gajiya da yanda take mishi😭😂😂
2026-10-30 08:36:55
23
𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚𝐡 𝐂𝐥𝐨𝐬𝐞𝐭𝐬 👗 :
Ahmad kanada xaqewa gaskiya mu har kun fara bamu haushi kuma😂😂😂😂
2026-10-30 08:24:59
89
oum Hamdaan :
Allah ya cigaba da budawa wanda ya kula da iyalanshi
2026-10-29 23:27:19
269
Maymunert🫦🫦 :
believe social media at ur own risk
2026-10-30 05:16:02
164
Rashow7 :
Yana bata hakuri akan abun da yafaru yau
2026-10-30 00:09:15
289
deluxuryempire :
Gaskia ne complete corridor
2026-10-30 00:26:51
93
@Hauwadaya0526 :
Gsky irin soyayyar nan tayi Wlh muji ya bugi qirji agaban kowa hadda illahirin danginsa ya nuna miki soyayyah🥰allah ya dawwamar muku da farin ciki a rayuwar auren ku
2026-10-30 04:43:02
97
xeegamawa :
He said: kiyi haquri, everything will be alright 😎🫣🤌
2026-10-30 12:14:00
0
𝕃𝕪𝕣𝕚𝕔𝕤 𝕓𝕪 𝕌𝕞𝕞𝕖𝕖 :
shi dai yana mugun son matar shi wlh🥰🥰
2026-10-30 03:21:45
40
♾️Faeemahh :
May this kind blind love locate us Ya Allah
2026-10-30 08:15:00
18
rabiatuisahwaziri :
she wannan Wai meye haka abin ya koma kuma dan ayi Magana haba ni mijina ya min haka gaskiya damuna zaiyi
2026-10-30 07:35:01
13
We sell nighties,bra,pants. :
Shi dai mijin complete corner akwai soyayya😂🥰👏🏻
2026-10-30 09:08:46
5
Elizabeth 🫣🫣 :
ohh ni Elizabeth na shiga uku 🤣🤣
2026-10-30 07:37:28
7
Shatu🦋 :
Mek una allow them una talk too much 😁😅
2026-10-30 07:47:05
1
Saudeey❤ :
the guy is doing too much honestly
2026-10-30 07:28:28
0
mynamakeup227 :
Nifa inaga anan zan kwana amikomin filo kawai dan nasamu katifa 😂😂