Jamaa a cire maganar hassada gefe Anya babu asiri a Lamarin nan😒
2026-10-30 08:09:27
277
MOMY ANSAR MRS A BAMANGA SNG :
nifa ta burgeni haka akeson mace da class masu cewa tana shareshi kunsanfa maza irin hakan sukafiso yanzu da tana mannemasa shine zena shareta nikam sunburgeni sosai Allah bar kauna
2026-10-30 05:55:50
258
Deetash :
He is so much in love with her tana basarwa
2026-10-30 05:30:39
66
Khadija marafa :
Inason yanda take basarwar nan wlhy 😫🥰
2026-10-30 06:30:06
46
Aisha halliru :
inason inga namiji yana wahala😂 akan soyayya
2026-10-30 14:19:05
10
Aisha Aliyu Hussaini :
ni damuwata naje madina[Heartwarming][Heartwarming]
2026-10-30 16:06:14
0
🫧🦋💍 :
Ko xaa mutu baxan yadda babu asiri a wannn lamarin ba🤔🥺
2026-10-30 09:14:05
51
Nafisat Lamidi :
anty please help me the way Allah help u ppppppp million times
2026-10-30 15:38:54
0
Maryam Ibrahim Kano :
nagaji Dan halin matarnan
2026-10-30 01:38:11
149
NABCY COLLETION AND MORE :
Mata da miji se Allah bakusan yadda suke rayuwarsuba kuma bakusan irin hallacin da tai masa ba🥰
2026-10-30 08:10:17
19
𝓒𝓱𝓮𝓯𝓐𝓼𝓶𝓪𝓻𝓪 ༺❀ 𝓴 ❀༻ :
Niko kamar kudina cewa nake daya ya isa 😂😂😂
2026-10-30 04:50:30
52
🎀baiwar Allah💞💓💞 :
masu cewa asiri ne toh kuma kuje kuyi mana
2026-10-30 11:46:17
14
xeegamawa :
Why is she not showing care nd concern to him like the way he did, ? She always ignores him 🤌🙄
2026-10-30 12:25:06
13
Rasheeda Gabdo :
best couples the whole of Nigeria
2026-10-30 15:33:44
1
mrs_amb001 :
Wllh biyayya da hakuri da ganin darajar miji kyautatawa ta kawo wannan ba wani asiri ku fadi alkhairi ko kuyi shiru inji manzo Allah s a w
2026-10-30 11:41:57
9
Ameerah 😊❤️ :
Why’s it that anytime he’s talking to her like this she ignores him
2026-10-30 14:53:09
0
Baby and kids planet :
Content creators ne fa wayannn😂
2026-10-30 12:03:27
0
Opulent Cloaks :
Wlh ku guji daukar alhaki, we will all account for our words
2026-10-30 15:55:59
0
fadimatou😍💯 :
wllh inaso inga miji yana kula da matarsa abunda muka rasa kenan a arewa ake kuka, amma idan wani ya samu memakon atayashi murna ayi farincikin mazan suna gyaruwa aa se ace asiri Allah dai y kyauta.
sukuma Allah y qara musu kwanciuar hankali da farinciki
2026-10-30 11:54:38
5
𝑪𝒉𝒆𝒇 𝑯 𝑸𝒖𝒆𝒆𝒏 👩🏽🍳 :
Ni soyayyan da yake mata ma bai dameni ba yadda tame basar dashi ne yake batamin rai 😩😭
2026-10-30 09:29:16
6
Fatima Last girl 👧🥰 :
Wlh watarana sai dai muji labarin ya cinyeta da love kawai
2026-10-30 06:23:56
18
ahmajidd :
Gaskia ba Lafiya ba mutumin nan da alaman tambaya
2026-10-30 07:43:52
9
Rukayya yobe :
Kai fatima kikan Allah yabaki mijinda yakisonki Allah yara dankon soyayya Wllh nakallah yafisau goma saboda abin kunaburgine ya Allah kahadamu da nagari 🙏
2026-10-30 02:07:58
9
ItsBiat🦋 :
Haba complete corner
2026-10-30 02:47:09
9
oun elham❤️ :
Kai Masha allah Allah yabaki da abba
2026-10-30 01:39:16
13
To see more videos from user @a_d_l_media, please go to the Tikwm
homepage.