@tunatarwar_malama: Yadda ake wankan gawa da sutura a aikace, By Malama Rahmatu Musa Sani. #Tunatarwar_Malama#Islamic_Video#Nasiha#Musulmah.

ᴛᴜɴᴀᴛᴀʀᴡᴀʀ ᴍᴀʟᴀᴍᴀ
ᴛᴜɴᴀᴛᴀʀᴡᴀʀ ᴍᴀʟᴀᴍᴀ
Open In TikTok:
Region: NE
Friday 30 October 2026 05:17:20 GMT
253263
24050
568
1217

Music

Download

Comments

wasilabraimah
Wabila 📿🤲 :
Yaa Allah please have mercy on us 🙏
2026-10-30 19:51:59
0
lamilove318
Reefa’s glow 💕🥰 :
May Allah forgive us all our sins 😭😭😭🙏🏻
2026-10-30 17:07:45
0
amina_dandoma
🤍AMEEHNARH🤍 :
[Crying][Crying][Crying][Crying]Allah sarki
2026-10-30 10:39:09
0
hafsatibrhima
hafsatour🖤 :
Ubangiji Allah ya kyautata qarshin mu Allah yasa muyi kyakkawan qarshi Allah kabamu ikon tuba kafin mutuwa Allah ka shirya mu 🙏🏻
2026-10-30 09:12:22
116
rukayyatou30
Real Roukey🦋 :
Ya rabbi kasa muyi kyakkyawan karshe
2026-10-30 10:07:32
80
faizaaminu24
Maman Aahil :
Next pls
2026-10-30 18:42:58
0
hadizahadiza309
🌸. :
[Crying][Crying][Crying][Crying]Allahu Akbar
2026-10-30 15:27:22
0
hibbatu1971
Hibbatu1971 :
Ya ubangiji kasa ranar da za ai mana wannan wankan ta zama ranar farin ciki a garemu Allah kasa Ana wankan muna kosawa a gama a kaimu gidan gaskiya cikin Rahama ya Allah badan halinmu be🥺🙏
2026-10-30 13:12:08
35
maturedmuslimah
Maimuna M :
Allah ka dauki ranmu, kana Mai alfari da mu, Kuma kayi mana kyakyawan karshe, kaji kan wa enda suka Riga mu gidan gaskiya. Amin Ya Hayyu Ya Kayyum 🤲🏾
2026-10-30 16:42:17
22
user454485700016
Tima :
next part
2026-10-30 17:29:30
0
masud_gentleman7
Masud_gentleman🇳🇬 :
😢😢😢😢 Duniya zancen banza! Yaa Allah Kada Ka bari mu zama daga cikin taɓaɓɓu 🙏
2026-10-30 06:58:23
60
aisha.jatiiii
Aisha Jatiiii❤️ :
Inalillahi wa'inna ilaihiir Raji'un Ya Allah kasa mugama da wannan duniya lfy kasa mucika da Imani🥺🙏
2026-10-30 11:51:55
12
aysah1306
aysah :
Allah yasa mucika da Imani
2026-10-30 18:53:29
5
queen.ontopp
🦋𝒬𝓊ℯℯ𝓃🕊️ℴ𝓃🕊️𝓉ℴ𝓅𝓅🦋 :
Allah yasa muyi kyakkyawan qarshe albarkacin manzon allah saw😭😭😭😭
2026-10-30 18:33:56
2
aishaisaali1
aishaisaali :
Innalilallahi wa'inna ilaihi raji'un 💔🥹 Allah yabamu sa'ar tafiya, yahayyu ya qayyum🙏🤲🤲🤲
2026-10-30 10:22:53
18
kadijah640
kadijah640 :
dan allah family planning fa za, a cire
2026-10-30 13:18:55
2
miss.a6836
Miss A :
Allah yasa mu cika da imani inna illaihi wa inna illaihi rajiun duniya ba komai bane
2026-10-30 07:12:37
12
everythingbybarkindo
everythingbybarkindo :
Mutum dai bakomai bane Allah yasa mucika da imani
2026-10-30 06:26:03
7
shatou._anche
Shatu💕! :
Wallahi jikina yayi sanyi🥺🥺
2026-10-30 14:24:10
0
sanipepedanmamafurniture
sanipepedanmamafurniture :
allahu akbar Allah kasa mutuwa hutuce agaremu.wataran ni xaaiwa wanka.kai ,ke Allah yasa ranar mutuwarmu taxama ranar farin cikinmu
2026-10-30 20:49:12
0
shantuu0
𝐒𝐡𝐚𝐧𝐭𝐮𝐮ꨄ🌹 :
Ita dai waga rana sai tazo ya Allah yasa muchika da Imani🙏😭
2026-10-30 12:43:33
4
narnahmaryam
maryam usman :
Allah kasa mu cika da Imani 🥺
2026-10-30 18:22:36
2
ummieyn.hanan0
queen rashow❤️❤️ :
I just imagine me at this moment ya allah make it easy to us y rabbil'alameen😭🤲
2026-10-30 20:31:07
1
abubakarmusa3021
ABUBAKAR MUSA302 :
Ya Allah forgive those who passed away and make life easier for those who are still alive 😭😭😭
2026-10-30 18:20:43
1
jallaba992
Anas Chikwudi :
Hakorin makkah fa❓
2026-10-30 06:26:57
3
To see more videos from user @tunatarwar_malama, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About