@trtafrikaha: Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya isa ƙasar Saudiyya ranar Alhamis domin gudanar da aikin Umrah. Shugaban ya bar Abuja ne da misalin ƙarfe 2:20 na rana inda ya isa filin jirgin saman Sarki Abdulaziz na Ƙasa da Ƙasa da ke Jeddah. Ya samu tarba daga Jakadan Nijeriya a Saudiyya, Yakubu Gambo, da wani babban jami'in gwamnatin Saudiyya, Ahmad bin Thafir da sauran manyan jami'ai. Wata sanarwa da Bayo Onanuga, kakain shugaban Nijeriya ya fitar ta ce Shugaba Tinubu zai yi addu'a ta samun zaman lafiya da wadata da kuma ci-gaban Nijeriya. Ana sa rai zai koma gida a makon gobe. Wannan ne karo na biyu da Tinubu zai yi Umrah tun da ya zaman shugaban Nijeriya (ya gudanar da aikin Umrah na farko a watan Nuwamba na shekarar 2023 bayan wani taro na Saudiyya da ƙasashen Afirka.

TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 30 October 2026 08:52:19 GMT
4096
449
13
8

Music

Download

Comments

sulaimanusman8246
Sulaiman Usman :
May Allah bless Nigeria 🇳🇬
2026-10-30 09:06:10
0
im_00o
The Knight of Hausa Land :
The only prayer that Nigeria needs is for him to fail in the general in election. He is a disaster and calamity to us
2026-10-30 09:04:13
0
salisibrahim631
muhammad salis ibrahim🇸🇦🇳🇬 :
Allah ya gyara mana kasarmu
2026-10-30 14:11:47
0
mdklimuddin2
Nana Mouhammad :
Allah sakemana Mafi alkairi amin🤲
2026-10-30 10:42:48
0
abdoul.a.samad
ABDOUL A.SAMAD :
Allah yasa ya mutu a hanya
2026-10-30 10:50:16
0
ibzeeqrt9ro
ibrahim abdullahi :
Allah yasa ya tafi knan ya hayyu ya qayyum 🤲🤲🤲
2026-10-30 09:08:03
0
user6119393093265
Muhammad Qurwatu :
koh addu'an sa zae karmuma ohoo
2026-10-30 15:00:31
0
dinio183
dinio@zzz :
wannan yaudara ce kawai
2026-10-30 10:40:01
0
dylqcjp7wssr
yusuf :
🤣🤣🤣
2026-10-30 09:00:21
1
allasani69
Alla Sani6901 :
😳😳😳
2026-10-30 14:13:32
0
mustapha.bilah
Mustapha Bilah :
😂😂😂
2026-10-30 12:15:08
0
youchaouawalioumarou
youchaou :
🥰🥰🥰
2026-10-30 10:06:07
0
user60530271795051
1111 :
😁😁😁
2026-10-30 13:23:58
0
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About