Dan APC nike Amma daga yau nabarta nakoma ADC sakamakon cin zarafin daakayima yan jam'iyar yan ADC 😐😐
2026-10-30 13:36:38
10
ZARAH MAI JAMA'A COLLECTIONS :
gaskiya Wanga abu yazama zalonci ya rabi ka isama chika malami Kuma insha Allah chika neme gwannan gobe duk mai hauka yayi amma mudai Yan kebbi sai chika malami kuyi haqori Allah Yana tare da mai gaskiya