@dr.ahmadms: All these are sugar by nature!

Dr Ahmad MS
Dr Ahmad MS
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 30 October 2026 09:41:52 GMT
176615
11591
378
443

Music

Download

Comments

zeeleey03
@Zeeleeyy🌹🌺 :
kiba nakeso narage wallahi
2026-10-30 17:36:49
0
muse_essentials0
muse essentials 💗 :
but they say we can eat sweet potatoes for weight loss so how is it sugar ? and not healthy?
2026-10-30 15:45:37
0
ladystouch2
Lady’s touch nd more :
Dan Allah ni kadaice bana gajiya da cin shinkafa…?😭🥺
2026-10-30 11:26:40
48
muhdujkiru1
Muhammad Ubale Kiru :
Dr to me Mutum zai ci?
2026-10-30 10:45:34
105
modumuhammaddanma
Modu Muhammad Dan Mallam :
You're confusing people,some say local potatoes are ok, you're now saying it is sugar.
2026-10-30 15:45:45
0
0madaki
Umar :
money ma sugar ne😂😂
2026-10-30 13:27:03
0
zeenatu19
zeenartu19 :
Dan Allah kutimaka kuyiwa mamana addu ah Allah yabata Lfy
2026-10-30 12:31:36
6
a.razaki
Abdulrazak khalil :
Duka abunda ka lissafo mai ciwon sugar zai iya cinsa banda su coke, amma bisa kakida. Kada ka hana mutane cin abinci dan Allah. Rather kace musu su tuntubi nutritionist or dietitian.
2026-10-30 16:33:11
1
khadijababangida12
Khadija Babangida :
Ina saeda Pakistan jammaa 😊
2026-10-30 13:35:31
0
finishingsource.ltd
finishingsource.ltd :
Please don’t let them scare you. Eat whatever you want to eat; just be mindful of your portions and keep everything balanced. Kawai.
2026-10-30 15:15:01
3
waleedah667
Waleedah 💔luv :
To me zamuci pls?
2026-10-30 12:24:17
5
kamalyuseef
kamalyuseef :
starch ba suger ba
2026-10-30 11:16:14
9
adolameer7
lamirdusman :
wallahi baza mu daina ci ba. Amma kuma baza mu daina exercise ba da addu'a Allah ya kare mu.
2026-10-30 10:46:40
12
shettimab11
S T :
to me amfanin mutuwa da lafiya
2026-10-30 15:29:12
1
sarsatabbas
Sarsat Gallery. :
To don Allah Dr.me zamuci😢
2026-10-30 11:34:33
0
suraj_h_suraj1
Suraj h Suraj :
Allah yajikan fadar bege 😥
2026-10-30 13:26:28
0
basheersaidu2
Oga Auta :
Kayi gaskiya duk sinadarin carbohydrate ne wanda jiki yake narkewa ya koma glucose sugar amma fa bazasu fahimce ka ba a yanxu amma da babun mutu ce ta dauke shi takai shi asibiti kana fadamata zai yarda amma yanxu kadaina bata lokacinka
2026-10-30 14:11:58
0
mouna_yari
maimunayari :
toh mizamuci
2026-10-30 13:35:53
0
youngalhaji4760
young alhaji :
sweet pototes is glocuse
2026-10-30 11:20:36
4
zainab.buhari0
Zainab Buhari :
Dan Allah mizamucine mumasu kiba
2026-10-30 09:49:46
0
fatima.abba060
fatima.abba :
Kuma wallahi duk abinda kaci sai kamutu [Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-30 12:58:03
2
sadiqabubakar.ibr
sadiqAbubakar Ibrahim :
Dan Allah ko zaka fadamana abunda zamuci😁
2026-10-30 13:25:39
1
mkhijabs
MK COLLECTIONS KANO :
dan Allah a taimaka min da abincin daya dace mutun yaci
2026-10-30 15:02:03
0
absambaturee
ABSAM BATURE :
Idan doya sugar ne meyasa kayi recommending masu sugar su ci amala
2026-10-30 10:00:14
0
To see more videos from user @dr.ahmadms, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About