@ayuba.adamu7: #foryoupage

🕋Ayuba Adamu☪️insha Allah AMV
🕋Ayuba Adamu☪️insha Allah AMV
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 30 October 2026 10:26:32 GMT
133375
7309
288
592

Music

Download

Comments

sulaimansusu1
(SUSU) :
Ashe dai rashin mai Sussuka alheri ne wa Duniyar Musuluncin Annabi
2026-10-30 21:45:14
57
kallimuhammad857
one star⭐✔️ :
ba abun da ya hada video farko da na biyu sai me hankali zai gane
2026-11-06 17:23:12
10
user1039836103520
Abbakar ladan🕌 :
Sai dai muce Allah yakara nauyin kasa 🤲
2026-11-02 14:46:23
13
aboubacarkadhero
Kadhero :
a haka dey muna tare dashi
2026-10-31 00:44:49
11
mahamansaminou450
FROM AUT@ 🎞️🎬💻 :
allah yasa yana wuta
2026-11-01 10:02:55
6
bandaleeh_furniture
Bandaleeh Furniture :
ikon allah yajima Yana iskanci fa mutumin nan
2026-10-30 10:33:23
17
ibkhalil09
Ibrahim Khalil :
Malm can fa maganar jam'i ake nan kuma maganar lokaci ake, kurinka fahimta mana
2026-11-05 12:26:41
1
rabiubaita983
rabiu pele :
na kula dai yawancin mutane basa fahimtar karatu gaskiya, domin maganarsa daidaice yana kan gaskiya amma yakamata a koma karatun gaskiya
2026-10-30 23:35:26
3
ahmadyee_technologies
Ahmadyee🦺⚡ :
wai a haka yake da mabiya
2026-11-02 09:04:53
2
user7652918814951
Abbakwasa :
Babu inda Allah yace Masussuka yafassarawa mutane Qur'ani, Kowa yayi raayinsa, Kowa yayi fahimtarsa(Ko kuma a koma a koya abinda daliban Annabi sukace Annabi yayi shine kawai)
2026-11-05 06:31:32
1
usmansanikadunagm
Usman Sani :
muna tare malam har aljanna fiddausi
2026-11-06 16:20:27
1
ayahuza68
ayahuza68 :
Oh cewa akai idan juma'at tazo mutane suka tafi harkokinsu to Annabi yayi sallarsa bazai jira kowa ba
2026-11-04 19:07:54
0
danwaziri21
danwaziri :
Ahaka asirinsu da abinda suka shuka zai dinga bayyana har kowa yadawoma gaskiya
2026-11-05 18:49:03
0
balaismail1
Bala Isma'il :
Wannan fa da tunanin sa yake karantarwa
2026-11-05 08:36:45
0
honadambashir
M Bashir :
This what he spent his whole life preaching desire and quest for knowledge. if you once held position and you confronted with a new knowledge on a matter or subject you abandoned your earlier position.This isn't new it's part of Islamic teachings and principles. Be informed
2026-11-05 00:40:11
0
.....89440999
Auwalu Abdullahi :
ya kamata idan malami yayi bayani arinkasa basira ana fahimtarsa kawai kayayyaba can yana magana akan idan mutane suntafi basu tsayaba nan kuma
2026-11-05 11:48:40
0
malami_son
malami_son :
Allah ya sani banson malaminnan
2026-11-05 14:18:05
0
sarka101
sarka :
ahakan ninayada da alQu'r,ani
2026-11-04 18:59:14
0
om_yero
OMY :
He meant if you miss prayer with imam, but you are still within time and you have to pray alone
2026-11-01 20:47:00
3
zakiya.suleiman8
Doctor Zakiyat :
ikon Allah 😂😂😂 bidi'ah gidan soki burusu 😂😆
2026-10-31 06:33:42
2
jafarharunalamido0
jafarharunalamido0 :
Ashe talaucine yasa masussuka barin gyemu a baya
2026-11-03 20:29:02
2
user5754976060971
uncle mubee :
ikon Allah
2026-11-02 22:08:51
1
abbaumar8115
Abba Nafada :
ana magana akan rasa jam i , kaga akwai banbanci da fitar lokaci
2026-11-05 13:08:54
1
aliyuassalafiyu1
Aliyu=>Assalafiyu=>AMV :
kwaba
2026-10-31 04:55:19
1
To see more videos from user @ayuba.adamu7, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About