Allah Ya jiƙan Malam Yahaya Ibrahim Masussuka. Wallahi, ko babu wani abu da zan ce, shi ne babban dalilin da ya sa na bar tafiyar Izala, saboda wasu abubuwan da na gani na zalunci da cin zarafi.
A yanzu haka, kusan dukkan iyalina ƴan Izala ne, Alhamdulillah, ni kaɗai ne na fita daga wannan tafiya.
Allah Sarki Malam! Saƙonka ya isa ko'ina a Najeriya da ma Afirka baki ɗaya. A halin yanzu ma, tafiyar Alƙur'ani ce kawai aka fara. Allah Ya saka maka da alheri, Ya gafarta maka, Ya sanya Aljannatul Firdaus ta zama makomarka. Amin.
2026-10-30 11:26:45
22
Zakariya Auta :
Ameen summa Ameen
2026-10-30 16:41:15
0
Joe Black :
Amen Amen and Amen 🙏
2026-10-30 14:55:30
0
Mr AMEEN :
wai shi wannan massuka wanene shi
pls kode wani sabon annabi ne pls Dan ni ban sanshi ba
2026-10-30 13:34:07
9
Hamza Niger 🇳🇪1️⃣6️⃣2️⃣💥 :
wannan gaskiya ne Ya Allah Ya jikan Malam Yahaya da rahama 😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-30 16:11:55
1
Fatima Husaini :
I love this Man for the sake of truth
2026-10-30 11:16:51
16
angon malama :
Allah ya jinkan malam
2026-10-30 13:04:41
8
DAN YAKUBU KWAJI :
Muna Godiya mallam, Allah ya sa ka huta
2026-10-30 12:35:38
9
Snamaaiki :
insha allah yana tareda manzon allah s a w
2026-10-30 10:40:56
15
RABIU FANTEKA :
Ameen summa ameen 🤲🤲😭
2026-10-30 15:46:32
0
lukuman umar kantama :
Allah yagafartamaka malam yahaya Ibrahim masussuka
2026-10-30 13:34:53
7
ubandawaki :
Allah yakai rahama kabarin mallam dan darajan alquraani.
2026-10-30 11:33:31
5
isaasaballah :
wannan malamin Saliyi ne 😭😭😭😭
2026-10-30 11:29:43
5
baiwar allah🇳🇬🇸🇦 :
Allah ya jikan malam
2026-10-30 11:12:47
5
shugabasafiyanu :
allah Ubangiji yajishi
2026-10-30 11:47:09
5
Rashide Abdul :
آللهم آمين يارب العالمين
2026-10-30 15:58:33
3
Ib l'aventurier🇳🇪🇳🇪🇳🇪 :
Allah sarki rayuwa ubangiji Allah ya jikansa da rahma
2026-10-30 13:41:20
4
Muhammad salah :
Allah ya jikan malam
2026-10-30 13:45:41
2
ukashaahmad :
mlm masusuka daga yau jumaa nazama da libinka
2026-10-30 15:56:33
3
jamilu ali :
masha allah
2026-10-30 16:18:49
2
fabric ❤️ :
Allah Gafartamaka ya shaikh
2026-10-30 16:40:47
2
@bëênhãróøn :
ni nama rasa mai zance wlh malam ka gama mana komai, Allah ya karbi shahadar ka😭😭😭
2026-10-30 14:37:27
4
To see more videos from user @hakilu.sulaiman4, please go to the Tikwm
homepage.