@uss21multimedia: Shugaban kasa Bola Tinubu zai tafi Makkah gobe Alhamis domin gudanar da Umrah da kuma yi wa Najeriya addu’o’in zaman lafiya da ci gaba. Mai magana da yawun shugaban kasa Bayo Onanuga ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar. Sanarwar ta ce ana sa ran Tinubu zai dawo Najeriya a mako mai zuwa bayan kammala ibadar,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok