@zaidu.bin.salisu:

Zaidu bins alisu11
Zaidu bins alisu11
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 30 October 2026 13:54:34 GMT
113206
15772
470
1380

Music

Download

Comments

mrhambali6
𝑴𝒓 𝒁𝒐𝒖𝒍_𝑺²¹🥶 :
Bayyanar Malam Masussuka ba ƙaramin alheri ba ne. Ga Remu, Allah muna gode Maka. Allah Ya ji ƙansa, Ya gafarta masa. 🤲 Saƙonsa ya bazu a sassa daban-daban na Najeriya da ma faɗin Afirka. Ni ma ina daga cikin waɗanda suka bar tafiyar Izala a sanadiyyarsa. Allah na gode Maka da ka sa na samu damar jin saƙonsa. Allah Ya jikansa, Ya gafarta masa, Ya sa Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa. Amin. 😊
2026-10-30 16:35:54
49
eibyus
God's favourite :
ko shugaban kasa bazai samu wannan Jana iza ba Allah ya jinkan mallam
2026-10-30 19:25:38
15
sarauniyarlambata
user877947466460sarauniya :
may your gentle soul rest in peace Mallam
2026-10-30 19:02:57
12
user4709813066152
6977 :
Allah ya jiqan malan da rahama
2026-10-30 19:02:34
4
matar.mijintah143
Matar.mijin'tah🥰❤️ :
Allahu Akbar, masu magna yanzu kam sai su kama bakin'su, masu cewa ba zai Kai lbr bah gashi tun a duniya ya kafa tarihi, iya Taron mutanen nan ya ishi masu zagin sa karatu, Allah ya jaddada rahma a gareshi, muda mukayi saura Allah yasa mu cika da Imani🤲🤲🙏
2026-10-30 19:33:21
5
user67074213670186
BEEN USMAN BIRCHI :
amma dai wannan Ai ne
2026-10-30 19:18:59
1
ummunanaworldmarket
UMMUNANAH WORLD MARKET VENTURE :
Allah yasa kwanciya hutuce malam
2026-10-30 16:13:49
7
_abbakhar_sirddequ
_ABBAKHAR_SIRDEEQU💥💪 :
Dan allah inason karatun nan
2026-10-30 19:31:01
4
thesaef
Officer S@if👮‍♂️😎 :
Allahu Akbar, Allah yajikan sheikh Yahaya
2026-10-30 16:49:40
5
bull.bird0
BULL BIRD :
Allah jikan malam
2026-10-30 15:32:45
6
sarki2250
sarki :
ai ne
2026-10-30 20:22:50
0
user9104777258161
Annabi ne mafita :
A gsky ba nigeria 🇳🇬 kadey tayi Richi gsky muma niger 🇳🇪 muyi Richie Allah jikansa da rahama
2026-10-30 17:57:13
3
a.a.fulanii
A.A Fulanii :
ya Allah ya Allah ya Allah kayi wa bayanka rahma
2026-10-30 16:34:15
4
murtalaidrisumar
𝕄𝕌ℝ𝕋𝔸𝕃𝔸 𝕀𝔻ℝ𝕀𝕊 𝕆𝕆𝟙 :
a I ne wlh
2026-10-30 19:58:16
2
salisualiyumaikankat55
@Saleesmuhammad32 :
alhamdulillah Mallam Agida ya mutu Ba,a Prison ba
2026-10-30 19:40:34
2
issa.sehehu
Issa Sehehu :
amen amen amen amen
2026-10-30 18:44:39
3
marimar016
Marimar :
اللهم اغفر له وارحمه وعافه وأعف عنه وأكرم نزله ووسع مدخله وأغسله بالماء والبرد والثلج ونقه من الذنوب والخطايا كما ينقى الثوب الأبيض من الدنس
2026-10-30 17:28:52
5
abulifatahi.hassa
Abulifatahi Hassan :
YA Allah kajikan malma yahaya masusoka Dan hasken foskar Annabi Muhammad S A samin
2026-10-30 18:34:29
2
alarammahsulaimanadam
Alarammah Sulaiman Adam :
Allah yagafar wa gwani yahaya inrahim musussuka kana dahukka alqaur'ani bawasaba malam
2026-10-30 17:49:33
6
user61406862699268
user61406862699268 :
Allah jikan malam yahya masusuka yasa aljanna firdaous makoma
2026-10-30 18:09:41
3
surajozoza
SURAJO ZOZA :
RIP 🤲
2026-10-30 19:43:35
1
user927451053004
naziru lurwanu :
Rahimahullah
2026-10-30 21:03:20
1
amantic
amantic🤍🖤 :
allahu akbar
2026-10-30 17:05:02
2
harunaallah77
haruna na [email protected] :
Allah ya jiqansa darahama hama
2026-10-30 20:11:21
1
mohammed.haruna04
ABOKI :
Gaskiya
2026-10-30 19:36:53
1
To see more videos from user @zaidu.bin.salisu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About