Kai jamaa wai yanzu duk wannan al umma babu makiyin mazon Allah s.a.w ba ai koh yanzu alhmdllh malam guri yacika Allah dai y kara jaddada rahamarsa agare ka y shak yahaya ibirahim 👍💯
2026-10-30 19:11:47
25
I.Master :
🇳🇬 AKIDAR SA AKAN HADITH
(1) dole hadith ya martaba manzon Allah, indai aka samu sabanin haka hadith din karya ne
(2 )dole hadith yazo dai dai da Aya Quran indai yaci Karo, da ayar Quran to hadith din karya ne
(3) dole hadith yazo da zaman lafiya ,indai yazo da maganar ta'adanci to Bana gaskiya bane
Wan nan shine akidar mallam, duk wanda ya fada maka akasin hakan karya yake masa
2026-10-30 22:29:34
6
🫅 KING 👑 GAYEE 👑✅ :
Allah ya jikan masussuka
2026-10-30 20:53:13
8
EL MUNEER✅ :
Masha Allah 🥺Amma munyi Babban rashi wlh,ni dan darika ne Amma malam shine favorite ❤️teacher na wlh ,ina Jii da malam ssai wlh🥹😭Amma malam lokaci yayi ,Allah yamasa rahama,Allah ya sada Shi da masoyinshi nabiyina sallallahu Alaihi wasallam❤️🥹
2026-10-30 19:03:18
7
isah musa Muhammad :
Allah ya jikanshi darahama
2026-10-30 20:56:47
3
Abbati Abdullah Abbati Abdulla :
nice one from Taraba state
2026-10-30 21:08:14
1
Rabilu Rakhad :
Allah sarki Allah yajaddada Rahamarsa Agareka ya shekh masussuka ❤️❤️❤️❤️❤️
2026-10-30 21:05:45
4
UFL_🀄️🎴 :
Allah ya jiqan Maulana Shehu Ibrahim Yahaya Masussuka Peach Ambassador
2026-10-30 20:52:22
3
sageer---sani :
Allah yajiqan malam da rahama
2026-10-30 19:27:13
3
mukhtar :
Kaji magar gaskiya , Allah y jikan mlm
2026-10-30 22:10:02
1
Buhari Abubakaer :
Kai mallam Allah yajikanka darahama
2026-10-30 21:18:49
1
Souleymane Issouhou :
Allah yasakamaku da alkairi
2026-10-30 19:19:43
1
Ahmad umar :
❤️❤️Masha Allah
2026-10-30 19:43:53
2
ishaqnasiru56 :
jagora mungode
2026-10-30 19:52:18
1
Jjjjjjnn :
اللهم اغفر له و ارحمه
2026-10-30 17:27:41
2
AUWAL MURTALA BB 133 :
Allah yajikan malam
2026-10-30 20:41:32
1
adam :
Allahu Akbar
2026-10-30 20:07:59
1
Babangida ibb :
alhmdllh allah yajiqansa
2026-10-30 19:17:24
1
saádu🇳🇪 le Niger 🇳🇪zinder :
Allah Akbar Allah ya jikansa da rahama
2026-10-30 18:46:49
1
musbahukwalabo :
allahjaddaraha gareka ml
2026-10-30 19:41:34
1
Muhammedgarbaali0 :
🙏🙏🙏🙏🙏 allh yajiqan MLM
2026-10-30 18:45:44
1
bachir chobani :
allah ya jikansi da rahama
2026-10-30 19:43:04
1
Nafiu Abdullahi :
Allah ya sa yahuta
2026-10-30 17:56:41
1
rabe.chata :
Allah ya jiqan malan
2026-10-30 18:40:35
1
To see more videos from user @mai.darajah1, please go to the Tikwm
homepage.