@labarai24: "Akwai sauran tsalle kan batun takarar Malam Pantami da Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo" Cewar Barista Hamza Nuhu Dantani, a zantawarsa da Labarai24, in ya ce saka sunayen Pantami da Gwarzo da INEC baya nuna cewa su halattattun 'yan takara ne. Me za ku ce? #INEC #isaalipantami #Kwankwasiyya #politicsnews #gombe