Wlh Akwae gyara malaman Makarantar Allo Sune malamae na hakika
2026-10-30 16:39:22
687
Miji Nagari🌹 :
nan da kwana hudu zanyi walima na fita na daga Izala
2026-10-30 18:21:42
674
Ibrahim 9015 :
wai Dan Allah dgsk ne buharin mafarki yayi??
2026-10-30 18:02:51
201
MUSA_BORNO🇳🇬🇳🇪 :
wlh daga yau nabar izala
2026-10-30 20:02:10
136
Aisha shu'aibu❤❤ :
Dun Inda Kaji Buhari aiba alkairi
2026-10-30 16:55:56
264
Ahmad Meraga :
MASUSSKA ALLAH YAJADDADA RAHAMA
2026-10-30 16:41:25
358
shamsiyya ♥️❤️🩹♥️ :
wlh nazata nima sahabine😭😭😭
2026-10-30 16:36:30
380
Aunty Sa'adatu ❣️🔥💫 :
gaskiya kina bukatan neman ilimi 🥺 Bukhari bece yayi mafarki ba idan kina karanta Hadisi ba inda zakiji ance anyi mafarkin Annabi yace kaza ba👌 sai dai kiji ance ankarbo daga wurin sahabi wane ko Aisha matan manzon Allah, wani zaki ance daga wane yace wane yace manzon Allah yace shide Bukhari ya tattara hadisai guri guda be amma bece ya taba ganin manzon Allah ba 👌Allah ya ganar damu Amin🤲
2026-10-30 21:08:22
133
Muhammed yakubu :
Wlh da hadisin buhari da Muslim gara maganar Netanyahu
2026-10-30 18:32:31
68
Dr Bee Jay :
you all misunderstand Buhari. He dreams of writing a book ( the compilation of the Hadith), and he wakes up, he begins the project, traveling to meet with lots of scholars. matasa Ku koma makaranta
2026-10-30 17:57:07
52
Fauzarh-Beauty🇳🇬🫶🇳🇪 :
Wanda yasaka ni kokwanto ban yafeba
2026-10-30 17:22:31
222
Haleem 🫶😇❤️ :
Innallahi dan Allah kar kusamu ko kwanto wllh ni na yarda da bukhari da Muslim
2026-10-30 18:23:43
52
sunusi :
ya Allah katsaremana imaninmu karayamu akan Sunnar annabi Muhammad sallallahu,,,
2026-10-30 15:33:58
100
hawwarh57 :
Wlh ni namayi Tina nin mala,ika ne🥹
2026-10-30 18:56:02
23
Samjames :
these was200 years later o
2026-10-31 07:15:44
2
Umar faruq small doctor :
hahahah lolz 😂😆😂 kinburgeni wlh
2026-10-31 10:41:58
0
matar mijinta :
ai wlh Allah y isa zaman danai haddar Hadith din danai wlh banyafe musuba😭
2026-10-30 18:08:40
3
halifan Mai karama online :
ni wlh nayi tunanin bukarii kanin annabi ne
2026-10-30 19:01:42
36
Gareji :
Hmm Allah yanuna managaskiya Amma hadisi gakiyane
2026-10-30 20:38:10
20
Everlight ✨🪷 :
Wallahi ko ni na zata Bukhari Sahabin Annabi ne 😭 Allah Ya isa.
2026-10-30 16:38:25
95
Shatuu :
Tabbas karshen Duniya tazo, innalillahi wainna ilaihirrajuun. Annabi yayi gaskia dayace idan karshen Duniya tazo people will be confused, akan adding, saboda za'a samu rarrabuwa gashi kuwa abin yazo. Allah yasa mucika da imani
2026-10-30 20:46:50
25
💜💞 Courageous Woman💔💞 :
Wallahi Wallahi billahil'azim nima sai da ya mutu na fara sauraron sa gaskiya mu tsaya kan maganar Alkur'ani kawae
2026-10-30 16:25:45
124
💫Abubakartasiu💫 :
Salati Goma GA Annabi 🙏🤲
2026-10-31 07:26:08
8
🦋 𝑺𝑨𝑳𝑴𝑨𝑯 🦋😍 :
duk Wanda yasani ni a kokwanto ban yafe ba
2026-10-30 18:02:49
23
To see more videos from user @fatimabaffausman, please go to the Tikwm
homepage.