@ibrahimaliyuabuamatullah: #tauhid #trending #duett #CapCut #tijjaniyyaworldwide

Albani Faruruwa Takai
Albani Faruruwa Takai
Open In TikTok:
Region: GH
Friday 30 October 2026 16:10:50 GMT
4355
503
49
76

Music

Download

Comments

sani.isyaku62
sani isyaku :
allah ka jikan malam yahaya musussuka allah ka jaddada rahaban a kabarin sa dan alfarmar annabi muhammadu da alkur'ani
2026-10-30 19:42:50
0
user187303552
Babuloo123 :
Kar ma ka rantse. Ai har ya mutu bai yadda da ko wane hadisi ba. Mutum da yace wai nan gaban kadan sai an zo ana cewa ga sabulu aba da Bukhari d Muslim . Ga shi ya mutu Kuma za a ci gaba da karanta su.
2026-10-30 18:41:41
6
kamicollections
kamicollections :
Allah yakara nauyan kasa
2026-10-30 16:26:36
8
umar.malla.55
sunna sak bidia Sam @gmal.com :
Allah yakara nauyin kasa
2026-10-30 23:19:40
2
gidansalafiya
حجيا نانا🕋🕋🕋 :
Back and front
2026-10-30 18:52:49
2
user4447816376073
Usmanyusif Amv :
wlh nadade da fahimtar haka kuma irin wannan hadisan daka kawo wlh sunada yawa wanda yayi inkarin su
2026-10-30 20:02:07
2
abusaid1910
Abu Sa'id :
Be fa ce ya yarda ba
2026-10-30 17:03:21
2
hammadsalisum
Hammad Salisu M :
Allah yai masa abunda yaima Addinin Musulunci
2026-10-30 16:44:33
4
abbayahyaoo
Abba bin mai dubun isa :
baiyardaba wllh
2026-10-30 19:49:30
3
a.bawan.allah2
A Bawan Allah :
Allah Yakara Tsare Yan Uwa Musulmi Daga Irin Wannan Muguwar Akidah🤲
2026-10-30 20:47:12
2
umar_ali_ashura
Umar Ali Ashura :
Gaskiya ne gaskiya.🙏🙏
2026-10-30 21:17:49
1
aminu.manger
aminu manger :
Allah yasaka da alkairi
2026-10-30 20:02:07
1
abdulqadiru3
SUNNAH SAK✅️✅️✅️ :
Allah ya saka da Alhairi
2026-10-30 20:23:37
1
user8107780133159haruna
haruna mrt :
mlm Allah yabiyaka
2026-10-30 20:36:18
1
abubacar.isah
Abubacar Isah :
MACHA ALLAHU
2026-10-30 17:19:49
1
nidanizalane1
ABUU HAIDAR :
jazakallahu Khairan
2026-10-30 16:59:55
1
sani.isyaku62
sani isyaku :
masoyin annabi yace amin
2026-10-30 19:43:08
1
dauda8974
دواد أبو إديس نجر227+ 🇳🇪 :
2026-10-30 17:23:51
1
alhajimusaalhajiali
ALH MUSA ALH ALI :
kwarai ma kuwa
2026-10-30 22:14:10
0
shopvibesk
shopvibe :
baiyarda da hadisai bah amma akwai wanda baya jayaya dasu
2026-10-30 22:00:00
0
0riginal247
Û3æπ¥☠️✔️ :
Shifa kawai ya yarda hadisinne bazai yiba
2026-10-31 00:40:05
0
sanihalladu.khali
Sanihalladu Khalid :
2026-10-30 22:22:16
0
abmahaman
Abu Mahaman :
machallah
2026-10-30 23:16:27
0
abbanmahir0
abbanmahir :
m albani allah yasaka
2026-10-30 21:28:22
0
To see more videos from user @ibrahimaliyuabuamatullah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About