@abdul_b_bawa: BAYANIN HAJIYA RAHAMA – WOMEN LEADER Bayanin Hajiya Rahama, Women Leader, yayin da take gabatar da ƙorafi a gaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), reshen Jihar Kano. A cikin bayaninta, ta yi magana kan zargin haɗin baki tsakanin Hajiya Hauwa Buhari da Abdulmajid Isa Umar, wanda aka fi sani da Mai Rigar Fata, wajen aikata abin da ake zargi da Document Forgery, da nufin kawo rikici da rashin fahimta a cikin siyasar Ƙaramar Hukumar Gwale. Ta ƙara jaddada cewa su tare da Engr. Dr. Muhammad Hamisu UK da Aminu Abdullahi Warkal suka gudanar da Affirmation ɗinsu. ✍🏻 Abdulrashid Bashir Bawa P.R.O, Dr. Muhammad Hamisu Media Team.#inec #viralvideo #

Abdul_B_Bawa
Abdul_B_Bawa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 30 October 2026 16:46:55 GMT
39369
4418
289
345

Music

Download

Comments

jabir.bakwankwash
jabir Bakwankwashe :
Wlh Wannan Tafi Gwamnan Kano Iya Turanci
2026-10-31 06:25:57
77
firdausi.muhammad1
nanahfeedoh :
Education is not a Scam💯
2026-10-31 10:37:58
2
murtalamaye
🫵🏾 MURTALA MAYE✍🏾 :
Wallahi Mama kinfi Abba iya turanci✊🏾✊🏾✊🏾
2026-10-31 07:23:06
24
royanoore_007
Raraé Ririé ✨🩶 :
Na karaya da lamarin bokonnan jamaa🥺
2026-10-31 06:47:54
25
dadynasreen
@Shafson67 :
duk nabayanta babu wanda yake fahimtarta😎
2026-10-31 07:52:35
15
engr_khadija
Engr khadija :
She speaks good Walh! God bless you maam 👏
2026-10-30 23:04:53
34
elish.sufy
Elish10 :
school is not scam
2026-10-31 07:05:24
10
sir.pillars
sir pillars :
Education power
2026-10-30 22:41:42
59
great_aliy
great_aliy :
Jama a kumin tagging waekay 😂😂
2026-10-30 23:35:39
25
ayushaabdullah1
Ta mama :
school is not of scam
2026-10-31 10:41:23
1
hamraah2
HAMRAAH :
Muna neman temah cool ta fassara mana
2026-10-31 05:39:43
13
mai_doya13
Abdulgaisi haruna :
jama'a dan Allah wanda baije makaranta ya daure ya koma kunga dai amfanin scholl ko
2026-10-31 00:04:28
17
mumarfat
real marwancy :
Education is not a scam
2026-10-31 08:31:01
7
lalahot01
HOTGIST :
Suka ce yes😂😂
2026-10-31 09:35:26
2
asb_fabshop
ASB Fabshop :
Kwankwasiyya kenan kowane kalar mutum akwai
2026-10-31 05:58:37
7
abdoullattey3
ABDALLAH 🫀 :
proud of you
2026-10-31 08:50:22
1
victorvamuz
vamose Billions :
i am so happy for this grandma
2026-10-31 09:21:42
3
realtanyboy1
Real+Tanyboy001 :
😳
2026-10-31 09:23:19
1
usaini.ahmad599
USAINI AHMAD 🦅 :
ayi tag na Dr rarara ,yafassara mana me take cewa dan Allah
2026-10-31 00:25:31
5
jovial1600
ㄒ卄乇 乃|ᘜ ᗪ卂ᗪᗪㄚ🧊 :
power of education wlh
2026-10-30 22:54:49
5
munxeermuhammad
MUNZEER.001🦅 :
wlh wannan tafi Tinubu amfani a kasar nan
2026-10-31 09:30:38
4
ismailaadamu598
klins@70 :
I don't want to comment, but i have to say education, education, education the light and the power!
2026-10-31 09:17:52
3
shamsuddin1010
Shamsuddin1010 :
Nothings no dey for Kano
2026-10-31 08:12:01
4
basharabqil1
Dangoggo :
kudos momy, is the kwata-kwata for me 😂
2026-10-31 09:53:18
2
bnisyaku
Usman Isyaku :
Wallahi wannan daga ansamu dama ai mata commissioner na women affairs
2026-10-31 09:04:31
2
To see more videos from user @abdul_b_bawa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About