@abba_bloger: ๐จ DRAMA A MASALLACI WAJEN SALLAR JUMA A ๐คฃ Mallam Jalo ya bayyana cewa gwamnatin Tinubu ba azzaluma ba ce, amma wani mai ibada a cikin masallacin ya katse shi da ihu yana cewa: โฦARYA KAKE!โ ๐ Rahotanni sun ce ษaruruwan masu ibada sun tashi sun fice daga masallacin domin nuna rashin amincewarsu.๐คฃ๐คฃ๐คฃ follow backup page @๐๐๐๐_๐๐๐๐๐๐ยฒโ๏ธ Dm for ADS and Promotions #malamjalo #tinubu #abba_blogger #๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ #Zaben2027
๐๐๐๐_๐๐๐๐๐๐โ๏ธ
Region: NG
Friday 30 October 2026 16:56:44 GMT
Music
Download
Comments
PencilTalks โ :
wallahi tallahi mallamai kuyi hankali, dan abin ya kusa kaiwa ga duka fah
2026-10-30 17:40:03
67
himma painting :
sun maida wajen bautar Allah gurin campaign
2026-10-30 21:22:21
8
abbati yarima :
Ai da sun chasa shi.๐
2026-10-30 17:48:24
37
Sadeek Maiduguri :
Alkhairin Allah takaimuku mutanen jalingo Taraba state
2026-10-30 18:49:55
17
Al'Sadiqul-Ameen cooling Tech :
Wall an burgeni
2026-10-30 21:28:14
0
Abdallah :
Duka ya kamata a fara ma malan nan wallahi
2026-10-30 19:22:56
3
khadijahschoice_jewelry& more :
Ai wallahi gaba se an fara dukan masu tallata tinubu ko waye shi
2026-10-30 18:47:29
9
shafiu umar doguwa :
Wlh ku cire shi daga limamin
2026-10-30 21:46:16
1
Abbankhalil :
Allah yayi muku Albarka yaku mamu.
2026-10-30 18:29:24
7
user2580377247447 :
sai Atiku
2026-10-30 21:38:42
1
Isa Jabir :
Fake news i think
2026-10-30 18:03:07
0
mc unukwube :
hope he is with APC ID before mentioning tinubu
2026-10-30 21:41:56
1
isma'eel baba inyass :
tinubu must go
2026-10-30 21:26:41
1
Abdulmalik Ibrahim :
tinubu Kam sai ya riga Rana faduwa
2026-10-30 20:33:02
2
don1city_1 :
Wlh da bazai jani sallah bama da ina wurin
2026-10-30 18:28:16
3
Sulaiman H Abukur :
Hhhhh mutanen fa ba kasuwa ta ko ina anhuro masu wuta
2026-10-30 18:04:03
3
Maiturare 001 :
wallah Babu abinda ya saura arewa
2026-10-30 19:40:02
2
Ibrahim Jibril :
malam yajinauyifa
2026-10-30 21:25:20
1
user7998033646861 :
abashi kasi masalachi wurin bautar Allane ba wurin tallan azzalumaba.
2026-10-30 18:28:57
1
Abdullahi :
babu masussuka sunsamu bakin magana
2026-10-30 21:06:58
1
Yusuf isah :
sunyi daidai wlh ko nine ficewa zanyi daga masallacin hmmm๐ค๐
2026-10-30 19:33:08
1
shehu tanimu :
Dasun dukashi
2026-10-30 17:11:54
0
obaz :
moungode
2026-10-30 22:18:39
0
Silicon-Valley :
Kaje Jalingo kaga gidan tinubu yasa aka gina masa da kuma suv jeep da aka bashi a zaben baya
2026-10-30 21:54:33
0
Danmasani1025 :
basu ragargaje shi ba?
2026-10-30 22:02:01
0
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.
ยฉ 2021-2026 TikWM. All rights reserved.