@sheikhyahyamasussuka1: #AllahYaJikanMalam #DuniyaBaWurinZama #Alkurani #Musulunci

SHEIKH YAHYA IBRAHIM MASUSSUKA
SHEIKH YAHYA IBRAHIM MASUSSUKA
Open In TikTok:
Region: LY
Friday 30 October 2026 17:01:39 GMT
98285
12631
635
1438

Music

Download

Comments

yesgora
Yes Gora :
wlh tin ranarda nafara sauraren Masussuka nafahimci a hannun yan sari muke
2026-10-30 18:56:03
209
luxe.by..deey
Kadsss🎀 :
Wallahi seda ya mutu na fahimce shi🥺 nima nazata buhari da muslima tare suke da manzon allah 🥺 ashe zallar mafarki ne
2026-10-30 22:10:32
65
bridgetmamman
@BubblesAURA💕💕💕 :
Because of this mallam I fit convert to Islam wallahi RIP man if God
2026-10-31 07:16:38
48
yar.abba80
@ year abba :
Wllh qur ani shine kadai gaskiya
2026-10-30 19:12:58
93
haneefulani1
mummy Afrah :
Nidai Duk malamin da yasa na shiga wuta ban yafe ba
2026-10-31 12:20:59
13
maryammuhammed881
maryammuhammed881 :
wlh Muna cikin rudani🤔
2026-10-30 19:59:42
49
mimidish
MIMIDISH :
Mufa mun dade da wayewa Allah ya jikan malam masusuka yayi mashi rahama ni dama wasu hadisan basu inganta ba
2026-10-30 21:18:09
37
dr.abdoull.kt
DR.ABDOULL.KT😎 :
Akidar sa masussuka akan hadith (1) dole hadith ya martaba manzon Allah, indai aka samu sabanin haka hadith din karya ne (2 )dole hadith yazo dai dai da Aya Quran indai yaci Karo, da ayar Quran to hadith din karya ne (3) dole hadith yazo da zaman lafiya ,indai yazo da maganar ta'adanci to Bana gaskiya bane Wan nan shine akidar masussuka, duk wanda ya fada maka akasin hakan karya yake masa
2026-10-30 21:14:46
29
mafanskitchenluxurykano
Mafan’s kitchen luxury :
Subhanallah I’m confused mafarki kuma Subhanallah
2026-10-31 08:34:00
0
bilyamin.muaz.kd
bilyamin mu'az kd ✅ :
wannan shine mgn gsky
2026-10-31 00:58:01
0
aminu.maaruf4
Aminu Maaruf :
magana daya ce abar komai akama qur'ni shine mafita Allah yasa mudace
2026-10-30 18:17:27
42
muktar.sufyan
Muktar Sufyan :
ya mukaji da jimamin mlm
2026-10-30 22:39:11
14
khalifadangiwa
khalifadangiwa :
wlh nazata buharinnan Sahabi ne wlh ashe duk mune wlh 😓
2026-10-30 22:54:41
6
lastborn_yusuf
Yusuf Yusuf :
Mastalar mu gadon addini mukeyi, bama bincike domin mu San addini
2026-10-30 19:49:45
20
habibuumarabubaka
HABEEB GETSO :
kin gane gaskiya Al, Qur'ani shine gaskiya littafin da ba kuskure aciki
2026-10-30 18:04:42
20
aabbuubbaakkaargsm
ABUBAKARBBW83 :
ashe kanny wood ne😭😭😭
2026-10-30 23:37:01
10
ibrahim7066635882
Ibrahim abdullahi :
wlh ki kama alkura ani shine gaskiya shine littafin musullunci
2026-10-30 18:39:09
20
babbanyaro129
🦋BABBAN YARO🦋📌🫶♥️✍️ :
wlh wannan gaskiyane
2026-10-30 19:43:12
6
shuaibumusa221
shuaibumusa221 :
Allah ya taimakeki 👍 👍 👍 ❤️❤️❤️❤️
2026-10-30 19:53:35
6
ibrahim_bola
ibrahim_bola :
wlh nima da na dauka bahari da musulum sahabbaine tare sukai rayuwa da annabi ashe basumasan tabi,aiba
2026-10-30 22:38:49
5
zarah_modern_wears
ZARAH MODERN WEARS :
na rantse da Allah Saida ya rasu na gane inda muka dosa
2026-10-30 22:17:03
5
yusuf4real2
yusufabdullahi338 :
gaskiyane hajjah muna dayawa malamin dazakije wurin sama tasihn hankaline
2026-10-30 19:37:04
6
ahmadumohammedgei
Ahmadu Mohammed Geid :
mude Allah yajikan malam
2026-10-30 18:59:40
5
user5481803638812
aminou jirgi :
mashaallh
2026-10-31 18:10:55
1
hadiza524
Hadiza B.Issoufou :
mafarki kuma
2026-10-31 18:14:24
1
To see more videos from user @sheikhyahyamasussuka1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About