I'm a Christian but I can give my life to this man, so that he can bring peace to Nigeria people I swear 🥰🤲
2026-10-31 09:20:01
0
His Aphrodite 🎀🫂 :
Wlh abun takaicima saida nafahimce shi suka kasheshi.ahuta lfy malam 💔😭
2026-10-30 18:37:47
206
edriss Ali muhd :
zuwan masussuka wlh na fahimci gaskiya
2026-10-30 18:16:53
157
Opphicial Madaki :
Nifa tunda nake bantaba ganin mutumin daya iya misali ba kamar sa wlh 😂💔Allah yamai rahama
2026-10-30 19:42:46
63
Walewale142 :
Abba c sale I love you
2026-10-31 09:59:54
0
Kadsss🎀 :
Nifa seda ya mutu tukun na fahimce shi wallahi🥺
2026-10-30 21:17:31
60
real khaleepha mariri :
nan da kwana hudu zanyi walima na fita na daga Izala
2026-10-30 23:48:51
25
Eza45 :
masussuka ya fitar da mutane da yawa cikin duhu allah yagafarta masa
2026-10-30 19:08:15
64
musaemir :
Akidar sa masussuka akan hadith
(1) dole hadith ya martaba manzon Allah, indai aka samu sabanin haka hadith din karya ne
(2 )dole hadith yazo dai dai da Aya Quran indai yaci Karo, da ayar Quran to hadith din karya ne
(3) dole hadith yazo da zaman lafiya ,indai yazo da maganar ta'adanci to Bana gaskiya bane
Wan nan shine akidar masussuka, duk wanda ya fada maka akasin hakan karya yake masa
2026-10-30 19:28:35
39
SADI YARON KIRKI ✅️ :
Yanxu Kun yarda Real Madrid tafi izala 😂
2026-10-30 22:57:37
20
Alhaji Umaru sanda :
Allah yasa kamana
2026-10-30 22:44:49
0
Naughtyustazz :
Davido yafi ibn taimiyya [Heartwarming]
2026-10-30 22:54:02
5
The Digital Entrepreneur☆ :
Gaskiya dayace jamaah muyima kawunanmu nasiha
2026-10-30 18:42:11
42
DON :
Ni wallahi tallahi banajin za'aya sake irin wannan mallamin aduniya kuma hhhhhhhhh🥹😭😭😭 wallahi munyi babban Rashi, Allah ya'isa
2026-10-30 20:23:26
8
عَتِيقُ بَلُّو كَاتْسِينَا🤍 :
😭😭😭
You can killed the messenger but can’t killed the message ✊🏻
2026-10-30 21:43:11
9
Abdoul'Aziz Malan Mamidou :
Wlh sako ya isa[En larmes][En larmes][En larmes]
2026-10-30 19:48:11
7
Anas Isah :
gaskiya matakin nasara
2026-10-30 18:31:07
10
Ibrahim Muhammad :
Allah ya jikan sadauki
2026-10-30 18:48:33
9
Halifah Tijjani dz⚜️📿☪️ :
Allah yayi masa rahama 😭😭
2026-10-30 19:20:11
6
abubakarsalisu9473 :
malam masussuka duniya ne wllh Allah ya gafartawa malam Allah yasa Aljannar firdausi tazama makoma awajansa 😭😭😭😭
2026-10-30 19:09:48
9
abba m zazzau Toyota :
Allah yasa ya huta
2026-10-30 18:49:23
9
bashir yusif :
allah yajikanshi darahama
2026-10-30 18:22:43
11
Õthman,Ławal👑🤴 :
Allah ya isar muna ga wa dan da suka kashe muna mallam🥺🥺
2026-10-30 19:33:21
8
Hydar g@ :
gaskiyane wannan
2026-10-30 19:10:33
6
To see more videos from user @abbacsale2, please go to the Tikwm
homepage.