@abu.abdallah200:

Abu Abdillah
Abu Abdillah
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 30 October 2026 18:05:26 GMT
16970
2811
155
409

Music

Download

Comments

yungmalam123
yungmalam :
Gaskiya yadda nabi comments section nagani yanzu na tabbata Arewa ana fahimtar Gaskiya soboda Gaskiya akwai wayenda bazasu taba yarda bala lau yayi kuskure ba kuma kuskure kam yayi kam yanzu wannan yaron dolene sha'awan Agaji ta fita a ransa soboda wannan abu da akamasa. wai shugaba yace yaron badaga cikinsu yake ba? haba Dan Allah Allah dai ya fidda wannan yaron
2026-10-31 06:30:03
3
a.rasheedsokoto
Abdulrasheed Tukur Yahaya :
wallahi musulmi sun lalace😭😭
2026-10-30 21:52:16
4
allahumfanah
Allahumfanah :
yan agaji Yakamata ku nuna rashi jin daɗinku akan wannan lamari.
2026-10-30 22:41:49
1
captainemeses
captainemeses :
@captainemeses:@captainemeses:ni daga yanzuma nabar agaji tunda nalura manyanmu baza iya bamu Kariba lokacinda nashiga fitina ai bala Lau bayida amfani wllh run farko bincike yakamata su kafin suce komai Amma lkc daya yace badancikinsu bane abinnan yaban mamaki wllh 😳😳😳😳😳
2026-10-30 20:21:05
2
youngdsp
꧁☬D S P SHINKAFI ☬꧂🥰 :
Sai Dan Agaji Da Anka Rena Allah Dai ya Mai mafita
2026-10-30 22:27:11
1
fareedamustapha2
Fareeda Mustapha :
allah yabiya mln
2026-10-30 19:52:16
5
imran_dan_sokoto1
Imran_dan_sokoto :
Gaskiyane Malam
2026-10-30 19:49:12
4
aishamusa6659
Aisha Musa :
Wallahi haka yake bai kamata su kaishi ba
2026-10-30 23:01:25
0
annjibuabubakar
annjibuabubakar :
wllhi sheikh Bala Lau NE ya bani mamaki Sai kace karamin yaro yafito yake maganar yaranta wllhi haushi ya bani
2026-10-30 22:08:19
1
muhammad.sani7275
deeper bass 🔊 :
wannan yayikama da bello yabo Allah shi Kara daga darajja
2026-10-30 22:43:23
2
sufiyanuusma
sufiyanu Usman bunkari :
wannan gaskiyane malam
2026-10-30 21:04:15
2
jameelmuhammad796
Jameel Muhammad :
wlh hakane mlm wannan zalunci ne kawai
2026-10-30 20:46:23
0
hussainimuhammad270
hussainimuhammad270 :
wannan gaskiyane Sheakh
2026-10-30 23:11:47
1
sani15284
Sani :
😭😭 gaskiya ne malam ❤️❤️
2026-10-30 21:59:52
2
dahiru.umar536
dahiru umar :
Masha Allah Allah yakara ilimi mai albarka
2026-10-30 21:04:01
1
abdulrahman.abdul809
Abdulrahman Abdulmumin :
https://www.facebook.com/share/p/19eeHhjCRK/
2026-10-30 18:41:52
1
usama_abbakar
usama_abbakar :
Allah yatsayamaka Dan agaji
2026-10-30 21:14:42
1
abdulrha2
abdul 💢🪄🪄❤️‍🔥👌💢 :
Masha Allah🕌🕌🕌🙏🙏
2026-10-31 20:54:19
0
imrana.garba.gidan
IMRANA GARBA GIDANNARBA :
wannan gaskiyace
2026-10-31 14:19:36
0
nuhu5966gmail.com
nuhuabubakar179 :
gsky ne mlm
2026-10-31 18:14:03
0
yusufmuktar66
yusuf masko :
Allah ya biya malam
2026-10-31 18:03:04
0
biggee00000.1
ismy :
maganar gaskiya kenan. Allah ya sakama da Alkhairi mallam.
2026-10-31 17:55:59
0
user7390444719908
user7390444719908 :
gaskiyane wallahi malam
2026-10-31 15:52:27
0
abarchiibrahim818
maradi gida :
gaskiya wly malan
2026-10-30 19:56:06
0
To see more videos from user @abu.abdallah200, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About