nifa yanzo da nasaurari karatun Yan izala gwara naji Waqar ganbu Allah
2026-10-30 21:05:15
55
shafa atu Iyar hausawa🇳🇬🇸🇦 :
saide kumutu
2026-10-31 07:25:37
0
Aminu samaila duwan :
Allah ka tsaremu da sharin lakurawa
Allah ya karbi shahadar malan yahaya
2026-10-30 21:47:34
5
Mansur Umar koko :
watau mutanenga suna ganin gaza war qur'ani
2026-10-30 21:14:41
9
still daga Allah ne💯🤟 :
ado sibawi yadawo daga makarantar kenan😎
2026-10-31 08:39:14
0
Alh malam :
Allah yajikan malam yahaya masusoka da rahama Amine ya rabbi
2026-10-30 21:06:30
11
chafiou moumouni :
Allah ya jigkan malan massusuka
2026-10-31 01:41:00
2
nura :
girma bawayu
2026-10-31 06:31:53
1
S🇳🇪 r 🇳🇪j 🇳🇪abu 🇳🇪doka :
wannan ba mususuka kuke tambaya ba allah kuke turawa kalubalan nan domin shi ya saukar da alkur'ani ba mususuka ba allah ya sa mu dace in bai cika ba ku je ku kaiwa allah ƙara ba mabiyan alqur'ani ba🙏
2026-10-31 00:37:22
0
Idris Affan28 :
Allah ya qara masa nauyin kasa
2026-10-31 04:20:30
0
S_Tahir :
😎:Akidar sa masussuka akan hadith
(1) dole hadith ya martaba manzon Allah, indai aka samu sabanin haka hadith din karya ne
(2 )dole hadith yazo dai dai da Aya Quran indai yaci Karo, da ayar Quran to hadith din karya ne
(3) dole hadith yazo da zaman lafiya ,indai yazo da maganar ta'adanci to Bana gaskiya bane
Wan nan shine akidar masussuka, duk wanda ya fada maka akasin hakan karya yake masa
2026-10-30 21:32:39
4
Bashiru Mohammad :
Back to school
2026-10-30 20:56:13
4
Awaisu dahiru aliyu :
kaje kayi masa bayani
2026-10-31 05:10:37
1
maidubu :
to yaranka
2026-10-31 05:00:04
1
Habu dan Daura :
🥰🥰🥰🥰
2026-10-30 20:46:57
3
Husaini sabaty ✌️ :
zuwan masussuka yafi zuwan bukhari da muslim amfanar al ummar manzon allah
2026-10-31 01:02:01
1
Hamid Samaila :
sai yanzo koka fito? a amsa tambaya dari yagagara
2026-10-30 21:42:13
1
bajakade08125349729 :
babu abinda babu a qur àni
2026-10-30 22:22:03
1
umar m abdallah :
akoma makaranta
2026-10-30 23:35:15
1
kabiru Ayuba dambatta :
AKWAI MATSALA
2026-10-30 20:25:38
1
Oukpedjo Bigaawè :
Paskare [Larmes de joie]
2026-10-30 20:23:02
1
BABALDU :
iza allah gidan hada rigima
2026-10-30 20:55:38
1
Ibrahim bashir :
adamu sibawaihi dama kanan
2026-10-30 20:53:07
1
To see more videos from user @habeb_sulaiman, please go to the Tikwm
homepage.