@daawah.sunnah2: #creatorsearchinsights

Da,awah Sunnah
Da,awah Sunnah
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 30 October 2026 19:26:47 GMT
60382
7737
594
1286

Music

Download

Comments

umar_88088
Umar Farouk :
Allah ya fito da Kai daga Darika Mallam Ali
2026-10-30 20:45:12
129
mustaphao6
Mustapha6 :
Malan Ali dalili gskyr da kafada Allah ubangiji ya ganar dakai sunnar manzan Allah
2026-10-30 20:30:07
101
babaganaabukar0
babaganaabukar0 :
wallahi tallalahi malan Ali maiturare yagano masussuka ciki da waje ALLA Ya sakamaka malan ali
2026-10-30 20:21:49
113
user53012635846354
ManMusty :
Malam Ali ta gane karatun. Allah Ya saka da Alheri
2026-10-30 20:31:36
49
abuuhaybatupullo
Abuu Haybatu pullo🐄 :
wlh wnn mutumin yana tijjania sbd neman gsky
2026-10-30 21:09:48
16
sadik_samaila_kanwa
sadiksamailakanwa :
wllh wannan mutumin da gaske yanason gaskiya
2026-10-30 20:05:04
66
rawiumarsanda
rawi Umar sanda :
garkiya Malam ali dashi da junaidu SUNA kokari ankan yakar masusukka 🙏
2026-10-30 20:47:45
16
abdurrahman.al.ansari
Al ansari :
Mu yan izala muna yima fatan alheri kowa yayi ba dai dai ba a fadi
2026-10-30 20:38:39
30
sani.suwidi1
sani suwidi :
Wallahi mutuminnan yanada hankali
2026-10-30 20:28:04
21
mhmdashirmuktarassalafy
MUHD Ashir Assalafy💯🇳🇬 :
gaskiya Alanguburo watarana zaka gane Inda gaskiyar take ITACE sunnah
2026-10-30 20:50:24
8
maharazabdoulrazak
centre markaz malan hassan :
ni dan izalane anma tunda kagayi gaskiya ina tare dakai
2026-10-30 20:28:19
15
user5147142131214
Rilwanu usman :
wlh alh Ali yagane karatu
2026-10-30 20:22:23
24
matashi557
MATASHI🧍‍♂️😎 :
Allah yasaka makada Alkairi alanguburo Allah yadawo dakai sunna
2026-10-30 21:29:04
6
user79140261551686
Hussaini Hussaini Gatafa :
kai Allah yama Albarka
2026-10-30 20:15:49
10
abdullahimuhammadjauro2
Abdullahi Muhammad Jauro :
Yau kaɗai ka burgeni
2026-10-30 20:41:58
7
salisumohammed484
S. M .D.1001 :
Yagane kara tun
2026-10-30 20:04:36
6
jamilu.ayaga1
Jamilu Ayaga :
yau daya dai naji malamin darika yafadi gaskiya
2026-10-30 20:48:38
5
ahlul_qurne_tv
ahloul qur âne TV :
malam ka gane karatu'
2026-10-30 20:25:07
5
kabiru.baba4
d/garko :
alanguboro wannan gaskiyane
2026-10-30 20:12:15
6
a.a.yusuf7
A A YUSUF :
ko kun so ko kunki shide ta tafi da qur'ani sa insha Allahu qur'ani zai che che shi🥰
2026-10-30 21:08:08
2
saniusmanmuhammad2
Sani Sufi :
Allah yajikan masussuka da rahama
2026-10-30 20:36:54
3
user9862800597356
user9862800597356 :
wai hadisi ne ka kawo ko aya ce
2026-10-30 21:11:11
1
abu_mahir60
i'm isofou :
KO Anaso KO baaso wlh alangubro Gaskiya Yake Fada NI na Yarda da Manzon Allah 100% Nasan Manzon Allah so yake Kawai Yaga mubshiga aljannah
2026-10-30 21:47:02
3
108efootball
e-football :
pls meye sunan malaminnan
2026-10-30 21:24:59
0
To see more videos from user @daawah.sunnah2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About