Lallae yan darikar katsina kun tabbatar mana cewa ku masoya manxon Allah ne Allah ya Kara maku kaunar fiyayyen halitta
2026-10-30 20:08:18
40
BABANGIDA SHARU :
Allah ya Kara masa nauyin kasa
2026-10-30 21:25:57
7
Jamilu Ayaga :
Allah yakara nauyin qasa
2026-10-30 21:06:14
9
abubakarlawan5911 :
Ashe haka akai 😂😂🥰
2026-10-30 21:16:06
6
daudagambo908 :
Allah ya kara nauyin kasa
2026-10-30 20:47:25
11
Qamaru hayewa :
ahalusun muce alhamdu lilah
2026-10-30 21:12:36
4
Hussaini Hussaini Gatafa :
sunnah sak
2026-10-30 20:33:35
14
BIN SANI :
dan Allah dagaske ne
2026-10-30 21:06:54
4
Just facts 💙 :
Gaskia sunbirge
2026-10-30 21:29:08
1
S_Tahir :
😎:Akidar sa masussuka akan hadith
(1) dole hadith ya martaba manzon Allah, indai aka samu sabanin haka hadith din karya ne
(2 )dole hadith yazo dai dai da Aya Quran indai yaci Karo, da ayar Quran to hadith din karya ne
(3) dole hadith yazo da zaman lafiya ,indai yazo da maganar ta'adanci to Bana gaskiya bane
Wan nan shine akidar masussuka, duk wanda ya fada maka akasin hakan karya yake masa