@hajiyakhadijah01: #goviral #fyp #arewa__tiktok #madina

Hajiya khadijah
Hajiya khadijah
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 30 October 2026 20:58:40 GMT
46553
12806
252
95

Music

Download

Comments

babanta446
babanta :
so bafashi
2026-10-31 23:43:16
0
sarkibojan1
S Bojan 📌📌 :
Facebook memories 2015 to 2020
2026-10-31 23:48:54
1
sunusimuhammad421
celee..🌎🦅 :
love you too because of Muhammad s a w✨💕
2026-10-31 12:55:58
1
haruna.jibbo
Haruna jibbo :
ameen ya Allah s a w🤲🤲🤲🤲🤲
2026-10-31 21:51:36
0
nazifi.musa8
Nazifi Musa :
Allah amin
2026-10-31 04:50:09
0
tafidan_yelwa
Hamzah Yusuf :
Ameen ya Rabbal Alameen 🤲😭❤️Ya Allah, Ubangijin talikai, muna roƙonKa da sunayenKa mafi kyau, Ka azurta mu da arziki na halal mai albarka, Ka ba mu ikon ziyartar ɗakinKa mai alfarma, Ka kai mu Makka da Madina cikin ƙoshin lafiya da imani. Ya Allah, Ka rubuta sunayenmu cikin bayinKa da za su ziyarci Ka'aba, su yi ɗawafi, su yi sallah a Masallacin Harami, su sha ruwan Zamzam, su yi Hajji da Umrah cikin sauƙi da karɓuwa. Ya Allah, Ka sauƙaƙa mana duk wani abu da zai hana mu zuwa. Ka buɗe mana ƙofofin arziki daga inda ba mu zato. Ka ba mu damar kai iyayenmu, mazajenmu, ’ya’yanmu da sauran waɗanda muke ƙauna wannan ziyara mai albarka. Ya Allah, kada Ka karɓi rayukanmu sai Ka ba mu damar ganin ɗakinKa mai alfarma. Ka sa mu dawo gida cikin aminci, da zunubanmu sun yafe, addu'o'inmu sun karɓu, zukatanmu sun tsarkaka. Ya Allah, muna roƙonKa da hawaye a idanunmu da fata a zukatanmu: Ka kira mu zuwa gidanka mai tsarki. 🤲😭❤️آمِين يَا رَبَالْعَالَمِينَAmeen ya Allah! Allah Ya sa ni da ke da dukkan musulmi mu zama cikin waɗanda za su ziyarci ɗakin Allah a wannan rayuwa. 🤲🕋
2026-10-31 18:07:55
3
hamzahamzaallakas
hamzahamzaallakas :
Saw saw saw
2026-10-30 23:19:37
0
fav_dmama
@FAV_DMAMA :
💗 Allah 🙏 yakara 💗 mana 🙏 kaunar 💗 annabi 🙏 Muhammadu 💗 sallallahu 🙏 alaihi 💗 wasallam 💗🙏
2026-11-01 00:34:22
1
_nanahapser
_nanahapser :
hajiya kadija Allah ya kaimu muma Dan alfarman ma'iki
2026-10-30 21:13:10
7
yusuf_bkl11
YUSUF :
Yanzu fa Balakure sai yaji haushi Annabi Annabi Sallallahu alaihi Wasallama
2026-11-01 08:32:48
1
abdullahhudu2
ABDULLAHI HUDU :
sallallahu Alaihi Wasallam 💚 ALLAH ya Saka miki Da alheri 💯
2026-10-31 11:00:49
2
lslamisah
Dɾ.Iʂʅαɱ :
ANNABINE SUTURA TA
2026-11-01 06:48:16
1
usmanyusuf8165
Usman Yusuf :
Babata inaimiki ptn alkhairi
2026-10-31 00:07:26
2
abu.sadeeq376
abu sadeeq :
ya allah kasa mu ziyarci madina. dan annabi ❤️‍🩹
2026-10-31 08:11:41
2
medabino08035907866magam
Umar Hassan :
Allah ya kiyaye hanya
2026-10-31 16:09:46
1
abubakargarba112200
[email protected] :
Masha Allah Allah yakarawa rayuwa albarka
2026-10-31 01:51:46
2
nazifi.musa8
Nazifi Musa :
hajiya kadija allha
2026-10-31 04:49:43
2
nura_nz_53
Nura_Musa_Nz_Ashaka :
Allah ya kara kusanci sayyada 📿🌼
2026-10-31 11:29:47
1
nura_abdullahi0
Nura Abdullhi :
Annabi Muhammad s.a.
2026-10-31 17:46:31
1
ukashasabiu571
Ukasha Sabiu :
S A W 🥰
2026-10-31 07:52:04
1
abduraman.hassan1
Abduraman Hassan :
alhamadulilah
2026-10-31 07:09:21
1
sise.harazimi
Sise Harazimi :
نفسفيد كيا رسول الله صلى الله عليه وسلم
2026-10-31 16:35:58
1
senior__man_
senior man :
Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! 🤲😭 Ya Hayyu, Ya Qayyum, da darajar Annabi Muhammad ﷺ, Ya Allah Ka ba ni ikon zuwa Madina. Ka sauƙaƙa min hanya, Ka buɗe min ƙofofin alheri, Ka sa in ziyarci Masallacin Annabi ﷺ cikin lafiya da salama. Duk wanda ya ga wannan addu'a, don Allah ya ce "Amin" kuma ya yi mini addu'a. Allah Ya cika mana wannan buri baki ɗaya. 🤲🥺💚
2026-10-31 05:53:52
1
To see more videos from user @hajiyakhadijah01, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About