wallahi haka saurayina yake duk abinda ka lissafa saide kashhhhh baida kudin aure ni kuma wallahi aure nakeso nayi ya Allah kamin zabin alkhairi 🤲🏻😭😭😭😭
2026-10-31 09:59:46
46
Fateema Zahra 🥰😍❤️ :
nidama na dade darashin masoyi Allah kabani Miji nagari
2026-10-31 18:17:27
8
meenal Adam :
nah true ooo
2026-10-31 20:51:49
0
Ameenatu🦋✨ :
ah toh gsky Banda saurayi 🥺
2026-10-31 08:32:41
18
almusty destiny helfer 🌍 :
wllh duk haka
nikeyi baby na
2026-11-01 21:04:11
2
Umar Malle :
Malam indai ka yadda da wacce kake so wannan du wahala ne Ina son ki kawai na yarda dake idan na fara miki wannan abubuwan to kin chanza mu Malana dake ne kawai
2026-10-31 08:37:12
8
Atta Oumarou :
kenan day so na yake 🤗😅 sai inga kamar Ya fiye takura 😌 har na yanke hukunci nanda karshen sati mai kamawa in rabu dashi 😅
2026-10-31 16:48:10
2
abdullahi one time :
ni chatai na piya taKura Mata ma😳😳🥺😅
2026-10-31 10:38:09
2
Jamilu Saminu Isa :
ai su basa gane Hakan
2026-10-31 13:45:30
6
Zee baby ❤️🔐🦋🥰💃💞 :
Gaskiya Banda saurayina
2026-10-31 12:39:10
4
Hajara Ishaq :
ah toh gaskiya banda saurayi
2026-11-01 09:40:13
0
Al-atik yero global Enterprise :
Allah y kawo mana nagariiii Amin 🙏
2026-10-31 13:29:56
7
❤️🩹My kauna masoyinah 𝑩 💖 :
Wannan gaskiya ne
2026-10-31 14:51:35
6
falmatamustapha37 :
haka suke
2026-11-01 19:04:57
2
waseelahscollection2003 :
Waseelah’s collection alkhairi ce
2026-10-31 18:21:25
4
shatutu1234 :
Alhamdulillahi
2026-10-31 13:42:42
7
Aminaabubakar :
gaskiyane
2026-11-01 00:43:02
2
yakubu Mustapha :
2026-10-31 21:23:24
2
eashertdelight1 :
💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
2026-11-01 13:04:22
1
🥰🥰 :
Hakayake nadawka nasamu mijin aure amman yanzu munrabu man masa komaiba niyan zu baruwanah da wannan salo addu akawai ba aganeso yanzu
2026-11-01 06:26:52
3
big boy ne :
Gaskiyane
2026-10-31 23:13:42
1
humaeerah :
Alhmdll
2026-10-31 11:14:29
2
A sudais fta :
Aha
2026-10-31 08:38:34
2
Habeebah M Umar💕 🐊❤️ :
I swear to good 😊
2026-10-31 20:54:53
1
IDRIS ALIYU :
Allah yasa su gane
2026-10-31 20:33:52
1
To see more videos from user @sirrinso2, please go to the Tikwm
homepage.