@rararaaide: A yau ne aka gudanar da zaman kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu/Abba a Jihar Kano, inda Mai Girma Sarkin Waƙar Kasar Hausa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, wanda aka naɗa a matsayin Darakta Janar (DG) na Bangaren Entertainment, ya halarci zaman tare da sauran mambobin kwamitin. Zaman ya mayar da hankali kan tattauna muhimman batutuwa da tsara hanyoyin gudanar da ayyukan sashen nishaɗi domin cimma manufofin da aka sanya a gaba. Allah Ya ba da sa’a da nasarar gudanar da wannan aiki.

Mubarak Dabai
Mubarak Dabai
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 30 October 2026 21:25:58 GMT
7147
880
13
4

Music

Download

Comments

usermutavision
SULTAN MOVIE UPDATE 📽️📺 :
agayawa rarara a dinga bawa student empowerment
2026-10-30 21:32:57
0
real.bagii002
real bagii :
munada hujja
2026-10-30 21:39:06
0
kachaba_dan_zaki
KACHABA DANZAKI :
Alhamdulilah 🙏
2026-10-30 22:34:23
0
yallowmanrarara1
yallow man Rarara :
🥰🥰🥰
2026-10-31 09:30:59
0
user21367557080853
user21367557080853 :
🥰🥰🥰
2026-10-31 09:02:46
0
abba.hamza29
Abba hamza Mahuta🥰🥰🥰 :
🙏🙏🙏
2026-10-31 01:36:13
0
muhammadbashardan02
☠☠LIL MB SOKOTO RARARA 📱📱 :
😁😁😁
2026-10-30 22:18:33
0
maryam_war
maryam war :
[Pray][Pray][Pray]
2026-10-30 22:15:43
0
214yusuf
Dan Sokoto Kahutu :
😂😂😂
2026-10-30 21:34:56
0
mubarakbladi001
Mubarak B Ladi001 :
👍👍👍
2026-10-30 21:33:35
0
abdo.salam403
Abdo Salam :
[Cœur rouge][Cœur rouge][Cœur rouge]
2026-10-30 21:29:54
0
user9324743761817
recherche :
🥰🥰🥰
2026-10-30 21:28:52
0
sudaisrarara
SUDAIS RARARA ROGO :
👍
2026-10-31 12:28:57
0
To see more videos from user @rararaaide, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About