allah sarki lnamamakin al,ummarmu miye na murna acikin mutuwa miye ribar mutum idan Allah ya,azabtarda bawansa agobe kiyama musamman malamin addini Dan bana tafiyarka bazaisa min kiyayyarka sai nabi Wanda nayarda dashi basai nazagekaba addinin musulunci ya Hana cinmutunci tsakanin musulmi da crister balentana musulmi da musulmi Allah yasa mudace ameen shikuma malam Allah yajikanshi da rahma yasa mutuwa hutuce agareshi da mu baki daya🙏🙏🙏
2026-10-31 00:28:00
0
di mamman🕶 :
@Darasin rayiwa: @Darasin rayiwa: Wlh baza atasamin kamar masussuka dukfadin nagerai dan aikene Allah yaturomana kuma yakarasa aikinsa yakoma ammah al hamdulillah mairabo yasamu wada bashidarabokuma allah yasashima yasamu kasan kiran Allah sai mai rabo ke ammasakiran🥲
2026-10-30 23:13:53
0
To see more videos from user @jibga14, please go to the Tikwm
homepage.